YAN MATA KU KULA! FAUZIYYA D SULEIMAN 💎 Yan mata ku sani, wannan soyayyar da bin ki da saurayi ya ke yana lallashinki ba fa shi ake yi a gidan aure ba, akan samu masu yi din ko bai kai na waje ba amma ba su da yawa. Don haka ki sani idan ki ka yi aure bautar Allah ce za ki y…
Read moreAbubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki: Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da k…
Read moreMatar Barin baku wani sirri akan miji...... Musulunci ya koya mana bin umurni da yima miji biyayya matuqar bai tsallake umurnin Allah da Manzon Sa ba. Zaman lafiyarki dashi shine sani da kiyaye wannan maganar. Abun lura shine saunawa kika kai qarars mijin ki kika samu yadd…
Read moreAbubuwa ( 12 ) da mace ke siffanta dasu in tana son ka so na haqiqa. 1. Tausayi :- In mace na son ka zata na matuqar tausayama da dagama qafa a dukkan al'amuranka musamman abunda ya shafi dawainiyar kudi. 2. Rufama asiri :- zata kasance mai boye duk wani aibinka ga muta…
Read moreMUHIMMANCIN AURE A ADDININ MUSULUNCI DA RAWAR DA IYAYE ZA SU TAKA AKAN TARBIYYAR YARAN SU DAGA Bashir Abdullahi El-bash Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a addinin Musulunci. Manzon Allah S.A.W ya faɗa cewa "A lokacin da ɗan adam ya yi aure, ya cika rabin addininsa"…
Read moreWasu Dalilai 5 Da Zasu Iya Jawo Ya Fasa Aurenki: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🌹 Cikin dalilin da suke koran mazan da suka zo auren mata suna da yawa. Kamar yadda muka soma kawo wasu a darusan mu na baya. Wannan karon ma ga wasu dalilai guda 5 da zasu iya hana namiji aurenki. …
Read moreKamin Ki Auri Irin Wadannan Mazan Ki Tabbatar Da Zaki Iya Zaman Aure Dasu: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🌹 Ba duk namijin dake kike burin aure bane zaki iya zama da Shiba. Wannan kuwa ba saboda baya sonki ko baya kula dake bane, sai domin yanayin halin da yake ciki idan kina da…
Read moreSAKON BARKA DA SAFIYA BARKA DA SAFIYA ❤Good Morning Text Messages❤ SAƘON BARKA DA SAFIYA MASU DAƊI Aika Saƙon waya na ɗaya daga cikin hanya mafi inganci wajen saka budurwa shauki da nuna mata soyayya. Ko wanne daga cikin waɗannan saƙonnin Mata suna son samun irin su daga wurin…
Read moreKada Ka Furta Wadannan Kalaman A Gaban Mace A Farkon Haduwarku: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🔮 Na kanga wasu mazan suna kuskuren furta wasu kalamai marasa daraja a farkon haduwarsu. To a gaskiya kada ka sake ka rika furta irin wadannan kalaman domin zasu hanaka samun soyayyar …
Read moreDuk Irin Yadda Kika Zaku Da Aure Ki Fita Harkar Maza Masu Irin Wadannan Halayen: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🎀 Kada neman mijin da zaki aura yasa ki kasa iya tantance mazan da suka dace a auresu. Ga wasu nau'in maza nan da duk yadda kike son aure gara zama babu shi da aur…
Read moreKARANTA SABABBIN SAKONNIN SOYAYYA NA BARKA DA SALLAH: FATAN ZAN SAMU ABUN DA NAKE NEMA? A koda yaushe ina fatan nasara ta kasance a tare da ke, na kasance mai yin fatan kasancewar farin ciki a cikin zuciyar ki a safiya ko rana, amma shin zaki iya tinawa da wani abu wanda zuciy…
Read moreYadda Zaka Rabu Da Macen Da Kake Matukar Sonta: SHARE 💔 #tsangayarmalmantonga Tabbasa ba duk soyayya bane ake samun yin damar ayi aure ba. Kamar yadda ba duk masoya bane suke zuwa domin yaudara ba. Sau tari wasu mazan dole ke sa suke rabuwa da matan da suke so amma ba domin …
Read moreWasu Kalmomin Da Zaka Furtawa Mace Idan Ka Kamu Da Sonta: SHARE 💕 #TsangayarMalam Rashin iya kalamai masu dadi na sa maza da dama rasa 'yan matan da suke nema da aure. Duk wata mace nason jin mai sonta ya na sakar mata kalamai masu dadi kuma na kambamawa. Ga wasu kalama…
Read moreWasu Zafafan Sakonnin Tex Da Mata Masu Soyayyar Nesa Zasu Iya Turawa Masoyansu: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga Sako rubuce yafi sako da baka tasiri musamman ga mata. A kullum zaka kira budurwa ka soma 10 kanace mata kana sonta bata jin Kalmar da bauyi ko daraja akan ka tura m…
Read moreYadda Zaki Nunawa Saurayinki Na Nesa Kina Tare Dashi: SHARE 💕 #tsangayamalamtonga Soyayyar nesa, soyayya ne da yayi tasiri a wannan lokacin da ake da hanyoyin sada zumunta ta internet da dama. Masoya sukan kamu da soyayya junansu ba tare da sun ga junansu a zahiri ba kuma in…
Read moreWasu Kurakuren Da 'Yan Mata Suke Yi Idan Saurayin Da Suke So Ya Gujesu: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga Wasu matan sukan yi wasu kurakure a kokarisu na shawo kan samarinsu alokacin da suka gujesu haka nan kawai ba tare da wani laifi ba. Muddin har namiji ya yanke shawran rabuwa dake, …
Read moreSamu Amsar Wadannan Tambayoyin 10 Daga Wajen Wacce Kake So Da Aure: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga Akwai wasu bayanai da amsarsu wajen wacce kake so da aure suna iya karama karfi gwaiwa ko kuma sauya maka tunani. Cikin hikima, yiwa wacce kake son aurenta wadannan tambayoyin …
Read moreIrin Hiran Da Zaka Dauke Hankalin Budurwa Dasu: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga A ci gaba da kawowa samari ko nace maza wasu dabarun shawo kan mata. A wannan darasin zai koyawa mazan yadda zasu shawo kan mace ta hanyar janta da hira. Duk yadda kake son mace muddin bazata baka l…
Read moreWasu Abubuwa 10 Da Zaki Mallaki Zuciyar Masoyinki Dasu: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga Farat daya soyayya zai iya shiga mutum. Amma kuma samun damar mallakar wannan zuciyar da ake so sai an hada da wasu aiyukan. Ga wasu abubuwa guda 10 da duk mace zata yi domin mallake soyayya…
Read moreKi Kaucewa Yin Wadannan Abubuwan Idan Ba So Kike Ki Kori Mai Sonki Da Aure Ba: SHARE 💕 #tsangayamalamtonga Wasu kananan abubuwa da baki ma san zasu iya zameki matsa a soyaya ba sai ki ga sun zama. Irin wadannan kurakure mazan da sukasan abunda suke yi basu cika kauda kai a k…
Read more