MAGANIN RAGE QIBA DA TUMBI: SHARE 🔔 TAMBAYA Salam Dan Allah inaso adan fada min abubuwan dazan yi amfani dasu wajan ragi kiba da tumbi.wslm. AMSA Wa'alaikumussalam. Ga wasu hanyoyin nan agwada da izin Allah, insha Allahu za'a samu biyan buqata. . MAGANIN RAGE QIBA⤵ Da…
Read more