Istimna’i: A Ba Ni Addu’ar Dainawa… Ga hanyar da za a bi don rabuwa da matsalar Nabeela Ibrahim Khaleel Tambaya: Assalamu alaikum. Don Allah abokina ne ya ce in tambaya masa wata addu’a da zai rika karantawa saboda kullum sai ya yi istimna’i idan ya je kwanciya. Yana so ya dai…
Read more