Wasu Sunaye Masu Dadi Da Mata Zasu Iya Yiwa Masoyansu Inkiya Dasu: SHARE 💞 #tsangayamalamtonga A tsari na addini da al'ada bai dace ba mace ta kiran sunan mijinta ko wanda zai aureta kai tsaye. Yiwa masoyi inkiya yana karawa namijin kaunar budurwarsa ko matarsa. Ga wasu …
Read moreHanyoyi 10 Da Zaki Hana Mijinki Sha'awar Kara Aure: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Ba duk maza suke da burin kara aure ba. Wasu mazan hakan yana zuwa musu kawai saboda babu yadda suka iya. Daya daga cikin abubuwan dake sa wasu mazan kara aure bai wuce rashin iya mu'am…
Read more*MATA KE SAKA MAZAJENSU BIN MATAN BANZA!* Gaskiya daci gareta! Da yawa mata musamman namu na kasar hausa suke jawowa mazajensu neman matan banza a waje, ko kuma yawaitar karin aure a kai a kai. Dalilai na basu da yawa sosai kamar haka: 1. Allah ya halacci maza da sha'aw…
Read moreDALĨLAN DA KE SABBABA JINKIRIN AURE ══════ ❁✿❁ ═══════ (1) SHARRIN-ALJANU. Yana daga Sharrin Aljanu Mazansu Ko Mãtansu, Idan Suna Son Mutum Sukan hana Shi Yin Aure, Ko da Sun barshi yana Soyayya Amma da Zãran Amfãra Maganar Aure Sai Maganar ta Lãlãce. ══════ ❁✿❁ ═══════ (2) …
Read moreWasu Abubuwan Da Zasu Takaitawa Masoya Yawan Samun Sabani: SHARE 💐 #TsangayarMalam Dole a samu sabani ko rashin fahimta tsakanin ma'aurata da masoya. Sai dai hakan bai zama matsalar da zai hana ma'aurata da masoya daukan matakin da zasu kaucewa hakan ba. Ga wasu mata…
Read moreJaraba Mace Da Wadannan Abubuwan Domin Tabbatar Da Matsayinka Da Dacewar Aurenta: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Akwai wasu Mahimman abubuwan da zaka yi cikin sauki domin fahimtar idan mace tana sonka da gaske. 1: Yi Mata Alkawarin Da Bazaka Cika Ba- ba tare da ta nema ba. …
Read moreYadda Zaki Rarrashi Mijinki A Lokacinda Ransa Ya Baci: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Bacin rai dai dabi'a ne da duk wani mutum yake da shi. Sai dai abubuwan dake batawa mutane rai sun bambamta. Bacin ran ma'aurata abune da ba aso, amma dole ake samun hakan. Sai dai ku…
Read moreWasu Abubuwa Guda 10 Da Suke Inganta Zaman Aure: SHARE 💧 #Tsangayarmalamtonga Wadannan abubuwan sune duk wani sirrin auren da akaga ma'auratan suna zaune lafiya. Muddin ma'aurata zasu yi amfani dasu aurensu zai inganta. 1: Yarda da juna 💞 2: Baiwa juna lokaci💞 3…
Read moreAbubuwa Da Ya Kamata Ki Sani Kamin A Miki Aure: SHARE 💐 #Tsangayarmalamtonga 'Yan mata da dama suna aurene ba tare da an sanar dasu, ko sun nemi sanin wasu abubuwan da yakamata su sansu ba domin inganta zaman aurensu. Hakan yasa wasu mazan dake tsamanin sun auri macen da …
Read moreGarabasan Watan Azumi Ka samu namijin goro mai kyau ka nika ya dawo gari. A kullum safe da yamma ka sha Kofi biyu bayan an markada namijin goron da kankana. Kana Iya saka zuma a cikin markaden. Kayi kaman makwanni 2 kana Sha. Yana kara sha'awa ga namijin da bai da shi. Yan…
Read moreDuk Fushin Da Zakiyi Da Mijinki Kada Ki Sake Kiyi Masa Wadannan Abubuwan: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Akwai matan da suke wuce gona da iri a lokacinda suka samu matsala da mazansu. Dole ne a rika samun matsaloli a tsakanin ma'aurata, amma duk irin matsalar da zaki samu …
Read moreShawarwari Ga Sabbin Zaurawa: 💘 SHARE #Tsangayarmalamtonga Kaman yadda ake aure haka ma ake saki. Wasu lukutan shi wannan sakin suwa kawai yake yi ba tare mace tayi tsammaninsa saboda rashin tasirin abunda ya haddasa saki. Ga wasu shawarwari da duk wata sabuwar bazawara za…
Read moreZAMANTAKEWAR AURE; Duk wani magidanci da yake da raunin gaba ko karancin ruwan maniyi da kuma kankancewar gaba, ya hada wadannan abubuwan a markada masa ya maidashi ruwan sha. Haka duk mata mace mai aure datake da karancin ni'ima a jikinta tana iya hadawa. Ga kayan hadin k…
Read moreWasu Cututtuka Guda 4 Da Mutum Zai Iya Kamuwa Dasu A Dalilin Sumbata: SHARE 💕 #Tsangayarmalamtonga Cikin wasannin motsa sha'awa, sumbata ko kiss 💋 a turance yana gaba gaba. Bama ga ma'aurata ba har masoya da babu aure a tsakaninsu suna sumbatar junansu. Sai dai kuma…
Read moreYadda Zaki Bambamce Dattijo Da Yaro Tsakanin Masu Sonki Da Aure: SHARE 💞 #TsangayarMalam Akwai mutanen da suke da karancin shekaru, amma muamalarsu da mutane irin na Dattawa ne. Akwai kuma masu yawan shekaru amma halayensu da dabi'unsu irin na yara ne. Ga wasu halayen …
Read moreAlamomin Ciwon Sanyin Mara Na Maza: Sanyin Mara: Ciwon sanyi wata cuta ce wadda tafi yaduwa ta hanyar jima’i saboda su kwayoyin halittun da suke sanya cutar ana yada sune daga wannan mutum zuwa wancan mutum, ta jini, maniyyi, ruwan farji ko ruwan jiki. Alamomin ciwon sanyi ga …
Read moreKada Ki Sake Ki Yiwa Mijinki Wadannan Batutuwan A Lokacin Hiranku: SHARE 💞 #TsangayarMalam Maza da dama suna gudun yin hira da matansu ne saboda rashin iya amfani da kalamai a wajen wasu matan. Hakan yasa za kaga magidanci ya bar matarsa a cikin gida ya fito majalisa yana hi…
Read moreHanyoyi Guda 6 Da Zaku Iya Kaucewa Yawan Sha'awar Jima'i: SHARE 🔵 #Tsangayarmalamtonga Sha'awa wani halitta ne da yake tare da duk wani Dan Adam har ma da dabbobi musamman masu cike da lafiya a jikunansu. Sau da dama sha'awa ya saka wasu mutane jin kunya a ra…
Read moreKurakurai 5 Da Zaku Kauce Musu A Lokacin Zaben Wanda Za A Aura: SHARE 💞 #TsangayarMalam Zaben mace ko namijin da za kuyi rayuwa na aure, abune da yake bukatar natsuwa da addu'a. Sai dai wasu da dama suna ganin hakan ba wani abun damuwa bane sai sunyi son ransu daga bisa…
Read moreMa'aurata Su Kiyaye Yiwa Junansu Wadannan Abubuwan A Lokacin Jima'i: SHARE 💧 Dabi'u da halayen da muke aiwatarwa da iyalanmu sunada tasiri wajen gamsar da juna a yayi lokacin mai mahimmanci irin na saduwan aure. Ga wasu halaye da dabi'un da ma'aurata suk…
Read more