✅Babu shakka lallai tunawa da Allah da komawa zuwa gareshi da yawan tuba da Istighfari lokacin da bawa yake rashin lafiya yana ciki hanya mafi girma na samun warakar bawa daga dukkan cutukan da ke damunsa.Yana cikin matakan samun waraka ga marar lafiya,bawa ya fara da rokon Al…
Read moreDaga Mahmud Isa Yola Kamar yanda muka sani, gobe ne Insha Allahu yinin ranar ARFA, yini mai falalan gaske, yini da dubun dubatan Al’umman musulmai da suke aikin Hajji suke haduwa a waje daya, yayinda mazauna gidaddajinsu suke kame bakunansu da azumi. Ranar ARFA dayane daga cik…
Read moreIMAM AHMAD ADAM KUTUBI SP Sheikh Abu Usman Nahadi ya ce magabata bayin Allah salihai suna girmama kwanaki goma, guda uku (1) Goma ta daya ita ce Goman Karshen watan Ramadan (2) Goma ta biyu ita ce Goman Farkon watan Zul-Hajji (3) Goma ta uku ita ce Goman Farko ta watan Almu…
Read moreRUKU'U DA ƊAGOWA DAGA RUKU'U. Bayan ya gama karatun Surah kafin a tafi ruku’u, ana so a raba su kaɗan, wato kada ya haɗe karatun Surah da kabbara yayin yin ruku’i. Mutum ya xan yi shiru kaɗan domin akwai limamai masu haɗewa wanda wannan ba daidai ba ne. Idan an gama ka…
Read moreKARATUN FATIHA Kamar yadda muka ce, du’a’ul is’tif’tah da ta’awizi a ɓoye ake yin su, amma idan karatu a ɓoye ake yi, a ɓoye za a karanta Basmala. Idan kuma karatun a bayyane ake yi za a bayyana karatun Basmala saboda hadisan da Ibn Kasir ya kawo da suke nuna halaccin ɓoyewa, …
Read moreKARATUN SALLAH A raka’ar farko, mai sallah zai karanta abubuwa guda huɗu, su ne: 1. Du’a’ul Istiftahi: Wato addu’ar buɗe sallah wanda mafi yawan mutane ba sa yin ta. 2. Ta’awizi wato neman tsarin Allah ﷻ. 3.Karatun Fatiha. 4. Karatun surah. YADDA AKE WAƊANNAN KARATU GUD…
Read moreƊAGA HANNU Daga nan sai ɗaga hannu wanda yake da mahalli biyu. Na ɗaya, za ka iya ɗaga hannu ‘yanyatsunka su zo dai-dai kunnenka. Na biyu, za ka iya yin ƙasa-ƙasa da hannun ‘yanyatsun su zo dai-dai da kafaɗarka kamar ka yi saranda. ‘Yanyatsunka su kasance a haɗe su kalli gabas…
Read moreMAHIMMANCI KULA DA SALLAH AKAN LOKACI. SALLOLI BIYAR. Allah ﷻ Ya wajabta mana salloli biyar safe da yamma: Asubahi raka’a biyu, Azahar raka'a huɗu, La'asar raka'a huɗu, Magariba raka'a uku da Isha raka'a huɗu, gaba ɗaya raka'a goma sha bakwai. A tsawo…
Read moreSUNNONIN SALLAH GUDA 35. Sunnoni a sallah su ne abubuwan da idan mutum ya yi su a sallah akwai ƙarin lada, amma idan an bar su sallah ba ta ɓaci ba. 1. Ɗaga hannaye yayin kabarbari daidai da kafaɗa ko daidai da kunnuwa.Yin su sunna ne a sallah, saboda hadisin Malik Ɗan Huwair…
Read moreWAJIBAN SALLAH Wajiban sallah guda takwas ne waɗanda sallah take ɓaci idan an bar su, amma idan da mantuwa aka bar su, mutum zai iya yin sujjada a maimakon su. 1. Dukkan kabbarar da ba kabbarar harama ba. Ko da mutum ya bar dukkan kabarbari zai iya yin sujjada a maimakon su, s…
Read moreSHARUƊƊAN SALLAH Sallah ba ta tabbata sai an yi ta da ilmi, kuma saboda Allah ﷻ. Akwai sharuɗɗa da malamai suka sanya kafin sallah ta zama ingatacciya, sai an cika su. Guda bakwai ne kamar haka: 1.Yin tsarki, alwala ko wanka ga wanda wankan ya wajaba a kansa kafin ya shiga sal…
Read moreDALILAI 45 AKAN MUHIMMANCIN SALLAH DA FALALARTA An gina Musulunci a kan rukunnai guda biyar: kalmar shahada, sallah, zakkah, azumi da hajji ga wanda ya sami iko. Abin da ake so ga musulmi shi ne ya girmama Allah ﷻ, ya ƙaunaci Allah ﷻ, ya yi ƙwaɗayin samun rahamar Allah ﷻ, ya j…
Read moreKIRAN SALLAH DA IQAMAH Kiran sallah da tayar da iqamah yana cikin mahimman abubuwa da suke qara bayyana girma da buwayar addinin Musulunci, domin kullum sai an kira sallah sau shida, an tayar da iqamah sau biyar, ya zama (sau 2160) kenan a shekara, iqamah (sau 1800) a shekara.…
Read moreSAKON MUSULUNCI: MA'ANAR “SHIRKA DA ALLAH” ([1]) Tambaya: Menene ma'anar shirka? Yaya kuma tafsirin faxin Allah maxaukakin sarki ya ke: ﭽ ﮯ ﮰ ﮱ ﯓ ﯔ ﯕ ﯖ ﯗ ﭼ المائدة: ٣٥ Amsa: Shirka yana nan ne kamar yadda sunansa ya nuna, Ma'ana: Shi ne hada …
Read moreTAIMAMA Allah ﷻYa yi umarni da yin taimama a yi sallah idan aka rasa ruwan wanka ko ruwan alwala, kamar yadda Ya ce: ﴿..فَلَمْ تَجِدُواْ مَاءً فَتَيَمَّمُواْ صَعِيدًا طَيِّباً.. ﴾ () Ma’ana: “Sai ba ku sami ruwa ba, to ku yi taimama a ƙasa mai tsarki.” Manzon Allah ﷺ Ya yi t…
Read moreABUBUWAN DA SUKE JAWO WANKA: Abubuwan da suke jawo a yi wankan ibada su ne: 1. Fitar maniyyi a cikin bacci, ko a farke, daga namiji ko mace, ta hanyar lafiya da jin daɗi, saboda hadisin da ya ce, “Idan ruwa ya fita a yi wanka.” Wato idan ruwan maniyyi ya fita, a yi wankan jan…
Read more