YADDA ZAKA HADA MAGANIN ISTIMNA'I


ILLOLIN ISTIMNA'I ( MASTURBATION )

🔵 MUTUWAR AZZAKARI.
🔵 RASHIN HAIHUWA.
🔵 ZUBEWAR GASHI GA MATA.
🔵 others......


YADDA ZAKA HADA MAGANIN ISTIMNA'I:

🍀 KANKANA:
🍀 GARIN HULBA:
🍀 KURKUM ( TURMERIC POWDER ):
🍀 RUWA LITA 2:

Zaka yanka kankana ( watermelon ) cikin ruwa, harda bawon kankana sai ka zuba garin hulba cokali uku 3, kurkum cokali 3 idan kuma zaka samu kurkum danye kana iya aiki dashi.

Sai ka Bari a wuta ya Kai 30 minutes yana shan wuta, sai ka sauke ya sha iska sosai.

Zaka sha Kofi daya DA safe 6am DA yamma 8am haka zaka dauki tsawon sati 2 kanayi insha Allah zaka samu sauki.

 🍀 AMFANIN WANNAN MAGANIN  🍀

🍀 MAGANIN INFECTION  
🍀 INZALI 
🍀 KANKANCEWAR GABAN NAMIJI :
🍀 KAIKAYIN GABA 
🍀 KURAJEN AZZAKARI.

MATA ZASU SHA MAGANIN AMMA BANDA MASU CIKI A KIYAYE 👥:

SHARE DOMIIN MATASA ( MAZA & MATA ).


Post a Comment

0 Comments