Ramadan: Wadanne Irin Abinci Ne Suka Dace A Ci Lokutan Buda-Baki Da Sahur? Abin da dai mutum ya ji zai iya sa hanjinsa ya ware, ba wanda zai sa ciki ya yi kabe-kabe ba... Tambaya: Daga Yusuf M.K: Wadanne irin abinci ne suka dace a ci lokutan buda-baki da sahur? Amsa: Malam Yus…
Read moreGoman Karshe: Dama Ta Karshe Ga Mai Neman Rahamar Allah Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa, fa’afu anni. Daga Salihu I. Makera Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har muna daf da shiga goman karshe wanda shi ne dama ta karshe ga wanda ya yi sakaci a farkon watan, ko …
Read moreBa wai ana azumi ne kaɗai don a daina ci da sha (azumin baki) ba, ko don a horar da mu da yunwa, a'a; dukkan gaɓɓanmu, harshe, ido, kunne, hannu... suna azumi. • Azumin harshe (magana) shi ne kamewa daga zantuka marasa ma'ana, ko na haramci; kamar ƙarya, ƙazafi, gulma …
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 27.) LAMUNIN SHIGA ALJANNAH وعن عبادة بن الصامت رضي الله عنه أنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: ((اضمنوا لي ستًّا من أنفسكم أضمن لكم الجنة: 1.اصدقوا إذا حدثتم، 2. وأوفوا إذا وعدتم، 3. وأدُّوا إذا ائتمنتم، 4. واحفظوا فروجكم، 5. وغضُّوا أبصا…
Read moreZakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci: Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun maganganu da makamantansu, shi ya sa ma ake kiranta da sunan “ZAKKAR F…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 22) LADUBBAN ADDU’A DA SHARUƊƊANTA DA KUMA ƘA’IDODINTA Malamai sun ce akwai abubuwa guda tara (9) da aka fi so mutum ya mai da hankalinsa ya kula da su ya yin roƙo da addu’a , sune kamar haka: 1- Ya riƙa roƙon Allah ﷻ shiriya, wato duk addu'a…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 18.) FA'IDOJIN SHIGA I'ITIKAFI. Babbar fa'ida da mutum zai samu a shiga I'itikafi shi ne ƙarin kusanci zuwa ga Allah da ƙarin tsarin zuciya, da fifita lahira akan duniya, da tunanin makoma. 1. Akwai tarbiyya da mutum zai samu ta han…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 17) 7- Abin da ya halatta ga mai I’tikafi: ya halatta ga mai I’itikafi ya tsaftace jikinsa. Ma'ana ya goge bakinsa da aswaki ko da man goge baki na bature. Sannan zai iya fita ya je ya yi wanka zai iya taje kansa, zai iya yin alwala, za a iya ɗa…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 15) Nan da kwanaki kaɗan za ka ji ana shirin shiga iitikafi, to duk abin da za ka yi ya kamata Kasan shi a ilmnace, domin ka yi yadda ake ake buƙatar sa a addini. Daga cikin manyan ibadu da aka fi yin su a cikin watan Ramadhan ita ce, ibadar I’itik…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 15) Nan da kwanaki kaɗan za ka ji ana shirin shiga iitikafi, to duk abin da za ka yi ya kamata Kasan shi a ilmnace, domin ka yi yadda ake ake buƙatar sa a addini. Daga cikin manyan ibadu da aka fi yin su a cikin watan Ramadhan ita ce, ibadar I’itik…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 14) SAMUN KUZARI DA KARSASHI GAME DA SALLAR DARE Akwai wasu ladubba da ake so mutum ya kula da su waɗanda za su ƙara masa karsashi da nishadi idan yana son ya yi ƙiyamul laili. Su ne kamar haka: 1. Mutum ya shirya cewa shi yana son ya yi tsayuwar …
Read moreAbubuwan Kiyayewa Cikin Ramadan Assalamu Alaikum, barkan mu da sake haduwa cikin wannan fili. Da fatan Allah Ya sa mu ga karshen wannan wata lafiya, kuma Ya sa mu dace da dukkan alheransa, amin. Ga bayani mai dauke da amsoshin tambayoyin da wasikun ku da ka aiko game da yanayi…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI 3) RAMADAN WATAN NASARA NE AKAN MAƘIYA 20. Watan Ramadhan wata ne na samun nasara a kan maƙiya saboda addu'o'in da ake yi domin samun nasara, domin a zamanin Ma’aiki ﷺ, musulmai sun fita yaƙi su ɗari uku da 'yan kai, mutum biyu ne akan doki…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA BIYU) YIN UMRA A CIKIN WATAN RAMADAN KAMAR YIN HAJJI NE TARE DA MANZON ALLAH SAW. 16. Yin umara a cikin watan Ramadhan daidai yake da kamar ka yi hajji tare da Manzon Allah ﷺ saboda hadisin Abdullahi Ɗan Abbas da ya ce, haƙiƙa Manzon Allah ﷺ ya ce…
Read moreRamadan: Wadanne Irin Abinci Ne Suka Dace A Ci Lokutan Buda-Baki Da Sahur? Dokta Auwal Bala Tambaya: Daga Yusuf M.K: Wadanne irin abinci ne suka dace a ci lokutan buda-baki da sahur? Amsa: Malam Yusuf kai kana ma da zabi ke nan. Ai in fada maka yawancin al’umma ba su da wani z…
Read moreFalalar Da Ke Tattare Da Azumin Watan Ramadan Abubakar Muhammad Usman Azumin watan Ramadan rukuni ne daga cikin shika-shikan Musulunci, kuma farilla ne da Allah ya wajabta a kan bayinsa. Azumi yana da falala mai girma, da lada mai yawa ribi-ribi. Allah Madaukakin Sarki ya raba…
Read moreABUBUWAN 18 DA SUKA HALATTA GA MAI AZUMI YA AIKATA SU.(DARASI NA 8) : Mal. Aminu Ibrahim Daurawa Akwai abubuwa masu yawa da suka halatta mai azumi ya yi su. Kamar: 1. Ya halatta mai azumi ya kurkure bakinsa, zai iya shaka ruwa, amma sai dai kada ya kai matuka wajen kurkurar …
Read more