*Important Update*💰🔥🔥 _BONDEX ORIGIN_ https://bondexapp.page.link/R5XYzSpHxrw3ot6n6 $ ₦___ Wannan shine karo na biyu dana ce ayi register da Bondex Origin, mun yi bincike sosai dangane da project ɗin. $ ₦___ Bayan mining da ake yi a Bondex akwai opportunities da yawa waɗa…
Read moreHanyoyin Kasuwanci Da Samun Kudi Don Matasa Aishah Saleeman Da Jamilu Adamu Shin kun san za ku iya yin kasuwancinku kuma ku samu kudi a matsayinku na matasa a Najeriya? Zan nuna muku yadda abin yake a cikin wannan rukunin mudawwanai zalla, wato Blogs a sakonnin intanet da ke …
Read moreKANADA ANDROID BAKA PALMPAY TO AN BARKA A BAYA 🔔 IDAN BAZAKA RAINA NAIRA 2000 ZUWA NAIRA 4000 BA A RANA TO WLH KAFARA PALMPAY https://palmpay8.page.link/HEzP TABBAS IDAN KA KARANATA YADDA ZANYI BAYANI TO HAKIKA ZAKA SAMU KUDI SOSAI https://palmpay8.page.link/HEzP STEP 1 KATA…
Read moreMAGANAR GASKIYA GAME DA PALMPAY https://palmpay8.page.link/HEzP Kuyi Rijistar Wannan Palmpay Domin ana samun Alkhairi sosai Idan kayi Rijistar Nan take zasu baka ₦100 Recharge Airtime Sannan idan kayi inviting din mutum 6 Katura 2k zuwa account Dinka Yadda zakayi rijistar k…
Read moreKADA MUYI WASA DA WANNAN DAMAR TA BIYU ( BTCs V2 ) KARKU MANTA DOLE KAYI FACE VERIFICATION KAFIN KA FARA YIN MINING DIN ZAKA FULL NAME NAKA DA NIN NUMBER KAYI VERIFY NA FACE ♀️ BAKA BUKATAR SANYA KWANDALARKA KAWAI MINING ZAKAYI : https://www.btcs.love/invite/2180h Ina fatan ku…
Read moreMenene Cryptocurrency? Jama’a da yawa suna tambaya akan Kasuwancin Cryptocurrency da kuma yadda ake sarrafashi, kasancewar bai jima da shigowa wannan zamanin ba. Cryptocurrency a taƙaice kasuwanci ne na canjin kuɗaɗe a yanar gizo ba tare da shigowar wata hukuma ko banki ba, wa…
Read moreMatsalolin Matasa akan Kasuwanci Babu shakka a halin yanzu ana fama da rashin kudaden fara sana’a, musamman idan ana bukatar shago da kayan aiki. Babu komai, za ka iya farawa ko a gida ne, sannan idan ka samu karbuwa, kuma mutane suka fara jin dadin yadda kake gabatar da sana’…
Read moreFaɗaɗa kasuwanci abu ne da yake da matuƙar girma domin yana buƙatar ƙwarewa, sanin madafun aiki, dabaru da kuma kuɗaɗe. Akwai mutanen da aikinsu kawai shi ne tsara wa kamfani yadda zai faɗaɗa kasuwancinsa duba da yanayin kamfanin da kuma inda yake, sannan da kayan da yake sarr…
Read moreKasuwanci ya kasance gwagwarmaya, kuma faɗa da wasa ne kamar yadda wani masani ya faɗa. Duk wani mataki da dan kasuwa zai bi ya kokari ne don ganin ya samu riba da hanyar ɓillewa a kasuwancinsa. Yana amfani da ƙwazonsa da kuma dabaru don inganta kayansa da kuma hanyoyin faɗaɗa…
Read moreBy Jaafar Jaafar - RUBUTAWA: Bello Galadanchi Babu shakka mata dake zaman aure na fuskantar kalubale masu matukar yawa, wadanda ba kowa ne yake fahimta ba. Banda zaman aure da kula da iyali, akwai rashin tabbas na karancin kudaden shiga wadanda zata iya amfani da su wajen taim…
Read moreKo baka iya kasuwancin Crypto ba kuma kana da sha'awa to kayi wannan OZC Smart Chain: Lokacin da aka kirkiro Ethereum a 2015, sai masu yin Crypto suka samu saukin mallakar Coins, da kuma Smart Contract, amma kuma Ethereum suna da tsada, suna jan kudi sosai a duk wani trans…
Read morePhising Daga Ibrahim Sabo, Tun bayan rubutun da ya gabata na yadda mutum zai kare kansa daga masu qwacen Facebook da WhatsApp (Hackers), har yanzu wasu suna kiran waya a kan wannan matsala, duk da sun saka makullan sirri masu sarqaqiya din, amma har yanzu matsalar tana nan, t…
Read moreSana'a A yau zamu tattauna ne a kan sana’a, yadda za mu nema wa yaranmu abin yi a lokacin da aka kai su dakin miji. Iyaye mata da yawa kan yi wani kuskure wurin tura yara mata gidan miji ba tare da kwakkwarar sana’a ba. Haka a lokacin saya musu kayan daki maimaikon tarin k…
Read moreBy sadeek sadboi Yadda zaka zama dan social media ko kasuwanci a social media. Kasuwancin social media abu ne mai karfi sosai kuma yana dacewa da ko wane irin kasuwanci kakeso kayi domin samun customers.domin daman chan customers dinka suna harkalla tare da wasu kamfanoni a …
Read more1. Suna Kara yawan kudin da suke kashewa dazaran sun Sami Karin kudi. Masu arziki Suna amfani da Karin kudin da suka samune wajen sanyasu a kasuwanci Domin Samun riba. 2. Suna Zama ko abokantaka ko harka da mutane wadanda basuda wata manufa ko Nasara arayuwa. 3. Suna Burin Sam…
Read moreKada ka ɓatawa kanka lokacin neman aikin da za a ce sai wata ya ƙare za a biyaka. Kada kace kai sai aikin ofis zaka yi. Kada ka kwallafa ranka akan sai kanada miliyoyin kuɗi sannan zaka iya soma kasuwanci. A matsayinka na namiji kanada nauyin da suka rataya a kanka komai gatan…
Read moreAkwai matan da suke zaune basa yin aikin komai. Wasu ma sun dogara ne akan saida gabansu domin samun abunda zasu biya bukatunsu. Akwai kuma wasu matan da suke tunanin cewa bazasu iya soma wani sana'a ba har sai suna da wani jari mai yawa. Sam wannan tunanin ba haka yake ba…
Read moreA wannan Darasin zamu fahimci wadansu matakai ko kuma gabobi da Coin ko Token yake bi har ya shiga kasuwa, wadannan matakai kusan Mataki na farko dana biyu wato Presale da ICO dukkanin su kusan babbar manufar itace a samu kuɗin da za'a dauki nauyin wannan project din har a…
Read more