KAR MU BARI WANNAN DAMAR TA WUCE:





Ko baka iya kasuwancin Crypto ba kuma kana da sha'awa to kayi wannan OZC Smart Chain:

Lokacin da aka kirkiro Ethereum a 2015, sai masu yin Crypto suka samu saukin mallakar Coins, da kuma Smart Contract, amma kuma Ethereum suna da tsada, suna jan kudi sosai a duk wani transaction da aka yi akan Network dinsu

A 2017 lokacin da aka kirkiro Binance Smart Chain, sai mutane suka huta da tsadan Ethereum, aka koma kan Binance saboda saukin Binance.
Yanzu kuma an samu wani sabon kamfanin mai suna OZC Smart Chain

Transactions dasu kusan zaka ce kyauta ne, basu sanar wa duniya ba sai da suka gama BlockChain dinsu, kawai gani aka yi sun bayyana tare da sabon Coin din su, mai suna OZC Coin
https://www.ozc.org/invite?ref=b3acd787

Yanzu suna neman mutane, suna so duk seconds daya a dinga transaction sau miliyan daya akan Network din su, dan haka suka ware kudaden suke bayar da dama wa duk wanda yayi rijista dasu, sukan bashi Dollars goma wanda zai samu daman mallakar Coins din su guda 44 nan take

Idan zaka je ka bincika haka Binance suka zo da araha a 2017, a lokacin kyauta suka dinga rabawa, kowane daya a Naira 43 a lokacin, sai ga Binance kwaya daya a yau a Naira dubu 155,000. 
A lokacin wasu sun tara sama da guda dari, a yau nawa suke dashi?

Dan haka OZC smart chain dama ce garemu, ga wanda zai iya hakurin watanni 10 yaje ya sayi OZC ko yayi rijista dasu su bashi 10 USD ya saya guda 44
Ayi rijista dasu ta wannan link
👇👇👇👇
https://www.ozc.org/invite?ref=b3acd787

Suna bukatan:
Email.
Phone number.
Suna.
Password.
Idan ka kammala zasu tura maka confirmation zuwa Email dinka, sai kaje kayi activate.
Shike nan ka dawo ka duba zaka ga sun baka 10 USD wanda zaka mallaki OCS smart chain guda 44, idan sunyi reaching target zasuyi listing akan farashin $30 kimanin naira dubu 15

Daga nan aje Dashboard, ko Home, za'a ga Buy ICO (wato Initial Coin Offering), sai a saka 10 dollars da suka bayar a saya
In sha Allah nan gaba za'a ga amfanin sa

Allah Ya sa mu dace Amin 

Post a Comment

0 Comments