Iddar Matar da Aka Saketa Kafin Saduwa Bayan Aure: As-Salaam Alaikum. Mutum ne auri mace watanni uku kenan da ɗaura musu aure amma ba ta yarda da shi ba, wai tsoro yake ba ta. Yanzu dai ya aiko mata da takardar saki zuwa gida. Shi ne suke tambaya: Yaya maganar iddarta? Wa Alai…
Read moreMuhimman Shawarwari 20 Ga Mai Aure Da Mai Neman Aure:👇🏿 1. Idan kai tsoho ne, kar ka auri matashiya, saboda ba za ka Iya biya mata buƙatar sha'awa ba, dalilin haka za ta ƙosa da kai, kuma ƙarshenta ta shiga neman wasu mazan kuma ba yadda ka iya, sai dai ka zamo mara kish…
Read moreDakilar Mace: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🚸 Mata sun kasu kaso hudu ne a Jima'ince. Akwai Jarabenbiyar Mace, Akwai Harijar akwai Dakila sai ta hudunsu wacce kwatkwata bama ta son Jima'i a rayuwarta wadanda ake kiransu a turance Asexual. A jeren matan nan hudu babu wac…
Read moreHanyoyin Mallakar Zuciyar Maigida A Saukake: by Bilkisu Tijjani Assalamu alaikum masu karatu, barkammu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Uwargida Sarautar Mata. Maza suna da bambanci wajen abin da suke so, ba lallai ne abin da…
Read moreYadda Zaki Taimakawa Mijinki Ya Jima A Lokacin Jima'i: #TsangayarMalam 🎁 Matan aure masu kokawa mazansu na saurin zuwan kai. Suna da hanyoyin taimaka musu domin daukan lokaci suna saduwa dasu. Matsalar sune, mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu ba. Was…
Read moreHanyoyin Da Zaki Farantawa Mijin Rai: #Tsangayarmalamtonga 🎁 Akwai matan dake tunanin cewa ta hanyar Jima'i ne kadai zasu iya farantawa mazajensu rai, wannan ba gaskiya bane. Akwai hanyoyin farantawa maigida dama da wasu matan basusansu ba ko kuma basa amfani dasu. A dar…
Read moreDalilan Da Suka Sa Namiji Zai Yiwa Matarsa Kukan Dadi: #Tsangayarmalamtonga 🎁 Kaman yadda muka yi bayani a baya, yadda ba duk nata suke yin kukan dadi a lokacin saduwa da mazajesu ba, haka nan mazan ba duk suka yi ba saboda wasu dalilan da muka kawosu a darasin mu na farko. S…
Read moreYadda Zaki Zauna Da Uwar Mijinki Lafiya: #Tsangayarmalamtonga Surukai, musamman iyayen maza suna taka rawa wajen inganci auren dansu ko wargaza zaman auren. Ana samun ma'aurata suna matukar son junansu, basu da wata matsala da junansu amma sai uwar miji ta shiga ta fita h…
Read moreGa Yadda Zaki Idan Kinada Sha'awa Mijikin Shi Kuma Baida Naki: #Tsangayarmalamtonga Mata dayawa sukan shiga damuwa, wasu ma su bata rai, akwai wadanda hakan yakan zamo masu matsala a lokacinda suke da bukatan mazansu su kuwa mazan basu da bukatarsu. Duk kuwa da ana samun …
Read moreHanyoyi 10 Da Zaki Hana Mijinki Sha'awar Kara Aure: #Tsangayarmalamtonga Ba duk maza suke da burin kara aure ba. Wasu mazan hakan yana zuwa musu kawai saboda babu yadda suka iya. Daya daga cikin abubuwan dake sa wasu mazan kara aure bai wuce rashin iya mu'amalar zaman…
Read moreAssalamu Alaykum wa rahmatullah, barkan mu da sake haduwa cikin wannan fili, da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo… Daga Olusegun Mustapha Assalamu Alaykum wa rahmatullah, barkan mu da sake haduwa cikin wannan fili, da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan b…
Read moreKa Kauracewa Aikata Wadannan Abubuwan Da Zaran Kayi Aure: #Tsangayarmalamtonga Aure yana kara daukaka darajan namiji. Musamman idan ya kauce aikata wasu munanan abubuwan da yake aikatawa kamin yayi aure. Ga wasu abubuwan da ya kamata duk namiji ya daina yinsu bayan yayi aure…
Read moreKa Guji Auren Wadannan Mata Guda Bakwai.. 1- AL-ANNA'NATU: Itace mace mai yawan qaryar ciwon kai, ko kuma ciwon wani abin daban, Alhali kuma qarya take yi, Babu Abinda ke damunta, To tun kafin ka Aureta Idan ka gane ta da wannan halayen na qaryar ciwo don cimma wata manuf…
Read moreWasu Zakakan Kalmomi Daga Namiji Zuwa Ga Matarsa: #Tsangayarmalamtonga A ci gaba da kawo muku wasu zakakan kalamai na furtawa matarka ko masoyiyarka ko tura musu sakonnin karta kwana, ga wasu nan da maza zasu iya amfani dasu zuwa ga matansu. 1: Ina jin dadin hira dake. D…
Read moreKada Ki Sake Ki Yiwa Mijinki Wadannan Batutuwan: #TsangayarMalam Maza da dama suna gudun yin hira da matansu ne saboda rashin iya amfani da kalamai a wajen wasu matan. Hakan yasa za ga magidanci ya bar matarsa a cikin gida ya fito majalisa yana hira da abokai. Ga wasu irin h…
Read moreAssalamu alaikum. Barkan mu da sake haduwa cikin wannan fili, da fatan Allah Ya amfanar da mu dukkan bayanan da za su zo cikinsa, amin. Ga ci gaban bayani kan ladubban daren farko domin sabbin Ma’aurata. Muhimmancin Daren Farko Ana iya cewa daren farko shi ne daren da ya fi ko…
Read moreyadda ake burge miji Kuma sami shi Ƙaunar Ka: Teburin Abubuwan Ciki: yadda ake burge miji Da kuma kara masa sonki Ga shawarwarin yadda ake burge miji da samun Soyayyarsa. Tsaftar ku Ku kasance da kyawawan halaye Yi masa ladabi Dan zamantakewa da abokansa Ka kasance mai aiki tu…
Read moreNAMIJI MAI NEMAN MATA: Abubuwan Da Ke Sa Namiji Fadawa Neman Mata: 1. Wasu mazan suna fadawa neman mata ne saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce bata iya zaman aure ba, wacce bata iya kissa da tarairaya ba. Wacce bata san me rayuwar aure ya kunsa ba. Ita dai kawai g…
Read moreWasu Tambayoyi Guda 5 Dana Amsawa Mata Akan Jima'i. Tsangayar Malam Tonga 🌐 1: Ta yaya zan rabu da tusan gaba a lokacin jima'i? Shi tusan gaba yana faruwa ne a lokacinda iska ya shiga gaban mace a yayin jima'i. Duk motsin datayi iskan zai rika fita kamar tusa.…
Read moreME KESA DA ZARAN MUTUM YAYI INZALI SAI AZZAKARIN SA YA KWANTA SAI BAYAN 30 MINUTES KO 1 HOUR SANNAN YA KARA MIKEWA ? amsa : usman shehu hassan. SHARE 🌾🌿💕 Yin inzali shine kololuwar gamsuwar namiji idan yana saduwar aure da matarsa. Da zarar yakai wannan matsayin, to, sha…
Read more