Dakilar Mace:
#Tsangayarmalamtonga
SHARE 🚸
Mata sun kasu kaso hudu ne a Jima'ince.
Akwai Jarabenbiyar Mace, Akwai Harijar akwai Dakila sai ta hudunsu wacce kwatkwata bama ta son Jima'i a rayuwarta wadanda ake kiransu a turance Asexual.
A jeren matan nan hudu babu wacce take da saukin al'amari musamman ga mazan da basu da karfin sha'awa. Ko mazan da basu da lokaci sosai na zama da iyalansu saboda yanayin aiyukan su ko sana'an da suke yi.
Ita Dakilar Mace, mace ce wacce take da cikenken lafiya, tana da sha'awa kaman yadda sauran mata suke da shi. Amma tanada matukar hakuri a bangaren Jima'i.
Dakilar mace tana iya zama a gidan miji, tana kwana da tashi gado daya da miji, amma idan zai shekara goma bai nemeta da Jima'i ba, bazata damu ba.
Idan zai yi tafiyan shekaru zata kame kanta bazata taba cin amanarsa ko kokawa akan rashin Jima'i ba.
Amma duk lokacin da namiji yake bukatar ta, bata gajiya, bata gazawa bata kuma kin amincewa da shi. Kaman yadda take da dakiya na rashin Jima'i, haka nan batada wasa idan an tashi yi.
Sai dai kuma ta wacce hanya za ka iya gane wannan macen dakila ce ba tare da ta taba aure ba?
A darasin mu na gaba.
0 Comments