HADIN SABAYA



*HADIN SABAYA*

SATI DAYA ZAKIGA CANJI

Ingredient:
1. Shinkafa fara 4cups
2. Alkama 4cups
4. Soya beans 4cups
5. Gyada 3cups
6. Aya 3cups
7. Sesame / ridi 3cups
8. Dried plantain / busashen ayaba
9. Fasa kwari
10. Asuwakin mata
11. Mazar kwaila
12. Kanunfari
13. Citta
14. Kimba
15. Cinnamon
16. Hill/ wanann wani spice ne na Larabawa baa fiya samun shi anan ba inma an samu yanada tsada Dan 1kg yakai 20k yanxu yana gyaran jiki sosai da sosai

PROCEDURE:
 Komai ya zamana an tsaftace shi

1. Zaki jika shinkafa, alkama, su kwana idan suka kwana saiki dauko su ki shanya ki tabbatar sun bushe,
2. Ki dauko ridi Shima ki wanke ki shanya shi bayan ya bushe saiki dauko shi shida gyada ki Dan soya su kadan kadan, ki tabbatar kin tsaftace su kapin ki fara hadasu, bayan kin soya saiki dauko ragowar kayan nan gaba daya su ki hade su guri daya ki jujjuya su komai yayi saiki bayar akai miki Nika yayi laushi sosai shikkenan kin Gama hada sabayar ki 

Ana dafawa kmar kunu Sannan a saka madara Asha, Ana Iya sha sau 2 ayini safe da dare 
Ki gwada for 1 week insha Allah zakiga results 

Ga Wanda bazasu Iya hadawa ba muna siyarda ready made sabaya tasted and trusted

Post a Comment

0 Comments