A zamantakewar aure, miji da mata suna da hakkoki da kowannensu ya kamata ya kiyaye. Abu na farko da ya kamata ma’aurata su sani shi ne: Allah ne Ya halicce su daga rai guda, wato annabi Adamu, sannan Ya halicci matarsa Hauwa’u daga gare shi domin samun natsuwa, to hakkin Allah a nan shi…
Read more