Shawarwari da hanyoyin da zakabi da zasu taimaka maka wajen daina aikata istimna'i. Wasu daga cikin shawarwari waɗanda za a iya amfani da su don yin ƙoƙarin rage aikata istimna'i ko barin sa gaba daya da izinin Allah: ■ Da farko dai tsoron Allah shine akan gaba, idan …
Read more🌸 GYARAN FUSKA & LAUSHIN FATA (By: Sirrin Rike Miji) 🌸 Domin samun fata mai laushi, sumul, da haske kamar kwai. ✅ 1. MAGANIN KURAJE DA LAUSHIN FUSKA Abubuwan hadawa: 🥚 Bawon lemon tsami 🥚 Bawon kwai 💧 Ruwa Yadda ake hadawa: Ki shanya bawon lemon tsami da na kwai su bu…
Read moreFA’IDODI 12 NA GANYEN LEMUN TSAMI DA YADDA AKE AMFANI DA SU: Ganyen lemun tsami sau da yawa ana barinsu a gefe saboda ‘ya’yan lemun kawai akafi amfani dasu amma suna dauke da muhimman fa’idodi da yawa wadanda za a iya amfani da su a girki, ko kuma fannin lafiya da kuma kula da…
Read moreMagani a gonar yaro MANYAN AMFANIN YA'YAN GWANDA GA LAFIYA GUDA (5) (1)ƘARFIN MAGANIN ƘWARI NA HALITTA Kwayoyin gwanda na da ƙarfi sosai wajen kashe ƙwari masu rayuwa a cikin HANJI domin Suna ɗauke da sinadari mai suna carpain wanda ke kashe ƙwayoyin cuta irin su tsutsots…
Read moreAMFANIN FUREN AYABA (Banana Blossom) GUDA 7 GA LAFIYA Furen ayaba, wanda ake Kira da"zuciyar ayaba" wato (banana heart), shi ne babban fure mai siffar hawaye da launin shunayya da ke ƙarshen rassan ayaba. Ko da yake ana yawan amfani da shi a girke-girken qasar Asiya…
Read moreWasu Daga Cikin Amfanin Tazargade Ga Lafiyar Jikin Dan Adam SHARE 🌍 Tazargade tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su. Yanzu insha ALLAH za…
Read moreMacen da bata da sha’awa ko take da karancin ni’ima ga magani da izinin Allah: SIRRIN SHA’AWAR ‘YA MACE Ita sha’awar ‘ya mace tana faruwane a sakamakon wani ruwa me sanyi na sha’awa da yake samuwa ta hanyar gangariwa daga kwakwalwarta zuwa zuciya ta yadda Hakan zai zama Sana…
Read moreAMFANIN JARKANWA, PART 1.✅️ 1-➡️Jarkanwa tana kara lafiya na ma'adinai da ake amfani da shi don magance ko hana ƙarancin adadin potassium a cikin jini. Matsayin jarkanwa yana da matuqar mahimmanci acikin jini. POTASSIUM CLORIDE: kanwa, ja ko fari duk suna …
Read moreAmfanin Bishiyar Darbejiya (Neem Tree) Ga Dan Adam. Azadirachta indica, wanda aka fi sani da neem, nimtree ko Indian lilac, bishiya ce a cikin dangin mahogany Meliaceae. Yana ɗaya daga cikin nau'ika biyu a cikin Azadirachta, kuma Yar asalin ƙasar Indiya ne kuma yawancin ƙa…
Read moreMENENE BASUR? Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu. A lokacinda suka samu takurawa da yawa, sai su kumbura. Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi da takura a garesu cikin dubur…
Read moreAmfanin Saiwar Zogale 1⃣ Sanyin kirji: A tauna saiwar zogale tare da citta kwara daya. 2⃣ Tsutsar ciki: A tafasa saiwar zogale da jar kanwa a sha. 3⃣ Ciwon sanyi ga mata da maza: A tafasa saiwar zogale da kwara daya na tafarnuwa a sha sau biyu ga wuni tsawon kwana uku. 4⃣ Ya…
Read more