Macen da bata da sha’awa ko take da karancin ni’ima ga magani da izinin Allah:



Macen da bata da sha’awa ko take da karancin ni’ima ga magani da izinin Allah:

 SIRRIN SHA’AWAR ‘YA MACE

 Ita sha’awar ‘ya mace tana faruwane a sakamakon wani ruwa me sanyi na sha’awa da yake samuwa ta hanyar gangariwa daga kwakwalwarta zuwa zuciya ta yadda Hakan zai zama Sanadin Samuwar sha’awa tare da gangarowar damshin Farji wato (flora).

  Da zarar wannan ruwa ya samu damar gangarowa to dole mace taji ta tsinci kanta cikin yanayi na sha’awa tare da jikewar Farji


 GA YADDA MATSALAR RASHIN SHA’AWA KE FARUWA GA MACE


 Matsalar rashin sha’awa ko rashin ni’ima ga mace Yana faruwane sakamakon toshewar kofar da take jikin wata tsoka daga kwakwalwa wacce take kwaranyo da wani Ruwa zuwa zuciya da kuma farji a sababin toshewar wannan kofar ce sai mace ta tsinci kanta a yanayi na rashin Ni’ima ko rashin jin dadin jima’i kwata-kwata, ayi ta maganin mata Amma Sam ba chanji.

 DALILAN TOSHEWAR KOFOFIN SHA’AWA KO NI’IMA GA MATA


_Matsananciyar Qiba.
_Tasirin matsananciyar cutar sanyi na farji (P. I. D. Infection).
_Tasirin shigar shetanin Aljani (Jinnul-Ashiq) wato _bakin-Aljani.
_Tasirin sihiri.
_Rashin cikakkiyar lafiya.
_Rashin kwanciyar hankali.

 Babu shakka a takaice wadannan sune dalilan da suke haddasa toshewar kofar da take gangaro da ruwan sha’awa kuma take Sa mace ta ji Ni’ima ko sha’awa

 HANYAR MAGANCE MATSALAR RASHIN NI’IMA KO RASHIN SHA’AWA GA MATA

Da farko indai an gano cewa shetanin Aljani ne ko sihiri yayi sababin faruwar hakan toh fa ba maganin Ni’ima ko bude kofofin Ni’imar za a nema ba!

 Maganin da zai rabata da Aljanin ko karya sihirin shi za a nema, domin ko da ace an bata maganin bijiro da sha’awa Toh fa koda ace ya mata aiki daga baya zata koma kamar da!

 Saboda Abubuwan da suke zama Sanadin toshewar kofofin Ni’imar Suna jikinta kuma zasu kara toshewa daga baya, Amma in aka Fara korar wadancan mutanen boyen Toh inshaaAllahu sai a yi maganin da zai bude kofar Shikenan sai a sami lafiya da’iman.

  Haka ma in tana da ƙiba matsananciya ko kuma in Akwai cututtuka ko rashin kwanciyar hankali a gidan miji, domin shi kansa jima’in ba a jin dadinsa indai hankali ba a kwance yake ba.

 MAGANI

 A nemi wadannan Abubuwan kamar haka….

 1. Garin dabino

 2. Garin chukui (Nonon Raƙumi)

 3. Garin gero ta gyarashi kamar zata yi kunu da shi

 4. Garin sassaken bishiyar kuka a daka a tankade

 5. Gayen gwaiba

 Wadannan Abubuwan da aka Lissafo guda biyar ana son adadin kowannensu yayi daidai da kowanne, sai a hadesu gudaya, sai ta nemi Asalin Danyar madara wacce aka Matso daga jikin saniya wacce ba a dafa ba,

 sai ta dinga zuba maganin cikin Babban chokali Biyu a cikin ruwan ɗanyar madara cikin karamin kofi sai ta sha da safe, da yamma ma ta yi hakan, tayi ta yin hakan na tsawon sati daya a jere zataga ikon Allah Sannan ta nemi zuma me kyau ta cakuɗa wani garin maganin shima tana sha cikin babban cokali Biyu da safe Biyu da Yamma,

  insha Allahu kullum zata jita Lutsu-lutsu kamar teku wajen Fidda Ruwa, Maiko kuwa ko Gyada iyakaci, dadi kuwa tamkar Farinciki.


 A nemi wadannan Abubuwan kamar haka…

 1. Tafarnuwa (Garlic) ko (Thaum) 

 2. kanunfari (clove) Ko (Qudnuful) 

 3. Ganyen magarya (Assidir) 

 4. Yayan Hulbah (Fenugreek seed) 

 6. Maa’ul khal tuffah (Apple Veneger) ruwan khal me hoton Apple

 Wadannan Abubuwan za a hada gu daya a dafasu adadinsu daidai gwargwado, kowanne dafi daya Ruwa kimanin liter Biyu, za a Dafa ba tare da khal tuffah din a ciki ba, idan aka sauke bayan ya tafasa sai a juye a baho sai a debo Apple Veneger din nan cikin Babban cokali 10 sai a zuba a ciki,

  bayan ruwan ya ɗan huce amma da dan Dumi-dumi yadda bazai cutar da ke ba in kina da gashin gaba me yawa ki dan rage shi, sai ki shiga ciki ki zauna ta yadda baza ki zauna daram-dam ba ya zama dai kin dulmiya farjinki a ciki, domin in kika zauna damas to ai mazaunanki baza su bar ruwan ya shiga cikin headquarter yadda ya kamata ba ya zama ke baki zauna damas ba kuma kaman tsugunno, kuma Ki bubbude cinyoyinki kuma ki dinga Kora ruwan Yana shigarki sosai, kiyi mintuna kamar goma a haka, da safe kenan, da Yamma ma ki Kara dafa wani ki kara yin hakan, ki dinga yi sau 2 a rana tsawon sati daya, Hmmm zaki ji Oga har Back-sliding zai dinga yi yana wani Breaking dance a cikin headquarter kuma in shi me son socking ne zakiga na ranar ma socking din daban yake.

Post a Comment

0 Comments