AMFANIN JARKANWA


AMFANIN JARKANWA, PART 1.✅️
           1-➡️Jarkanwa tana kara lafiya na ma'adinai da ake amfani da shi don magance ko hana ƙarancin adadin potassium a cikin jini. 

Matsayin jarkanwa yana da matuqar mahimmanci acikin jini. 

    POTASSIUM CLORIDE: kanwa, ja ko fari duk suna taka rawan gani wajen magance matsaltsalu kamar haka:

1-yana taimaka wa sel wato kwayoyon halitta suyi aiki ajikin mutun.✅️

2-Yana taimakawa koda tayi aiki Yanda Yakamata.✅️ 

3-Yana taimakawa zuciya tagudanar da aikinta cikin sauki.✅️

4-Yana taimakawa tsokoki Samun blance da samun sararawa batareda sunyi ciwona.✅️

5- Yana taimakawa jijiyoyi suyi aiki yadda ya kamata.✅️

!
2-➡️Mafi Amfaninsa, shine:✅️

1-Yana matuqar maganin hawan jini✅️

!
3-➡️ Idan mutun yana fama da ƙarancin matakan potassium, alamun zasu iya haɗawa da:

1-Rauni.❌️
2-Jin Yawan gajiya.❌️
3-Ciwon tsoka.❌️
4-Rudani.❌️
5-Maƙarƙashiya.❌️
6-Bugun zuciya mara kyau (arrhythmia) - tsallake bugun zuciya ko bugun zuciya mara ka'ida.❌️
7-Tingling ko numbness.❌️
8-Yawan fitsari.❌️

Babu shakka duk wanda yake jin waýannan alamu sai yayi koqarin zuwa asibiti don tabbatar da ainashin abin da ke damunsa. Idan antabbatar masa da cewa yana fama da qarancin POTASSIUM to sai yayi koqari yanemi magani ko yafara amfani da kanwa don samun isheshshen POTASSIUM ajikinsa. Kar kaje kawai kayi ta shan kanwa batareda qa'idaba. 

Ana anfani da fruit kamar ayaba da sauran kayan fruit wanda suke ďauke da POTASSIUM acikinsu.

!
4-➡️Illolin da kanwa ke haifarwa, shine.⛔️

1-Tana haifar da Low Blood pressure. Karancin matakin jini ajikin mutun. 
Dadai sauransu. 

Waýannan sune wasu ýan amfani da kanwa keyi ajikin mutun.

!
Rubutu daga ni naku Abdullahi Al-hikma C.E.O al-hikma Islamic medicine. Idan nayi kuskure ayimin afuwa. Ngd.🙏🙏

Post a Comment

0 Comments