ISTIMNA'I (MASTURBATION) ILLOLINSA DA CUTUKAN DA YAKE HAIFARWA A AJIKIN MUTUM!:

ISTIMNA'I (MASTURBATION) ILLOLINSA DA CUTUKAN DA YAKE HAIFARWA A AJIKIN MUTUM!:

Ma'anar Istimna'i wato (MASTURBATION) wata hanya ce da maza kovmata suke bi domin biya kansu bukata, ta hanyar amfani da hannu, ko kuma wani nau'in abu wanda zai biya musu bukata, har suji sun Gamsu.

Shi Yin istimna'i ga mace ko namiji yana cutar da lafiyar mutum matuka, domin yana jawowa mutum cututtuka masu wuyar magani.

GA KADAN DAGA CIKIN ILLOLIN SA GA MAZA.

1. • Kankancewar azzakari
2. • Saurin kawowa
3. • Fitar fafin ruwa daga gaba
4. • Raunin jiki
5. • Yawan kokonto
6. • Rashin nutsuwa
7. • Saurin tsufa
8. • Yamushewar fatar jiki
9. • Fitsarin jini
10. • Jin zafi yayin fitsari.

GA KUMA ILLOLIN SA GA MATA:

1.• Lalacewar farji
2. • Bushewar farji
3. • Fitar farin ruwa daga farji
4.•  Daukewar sha'awa
5. • Fitar kuraje daga farji
6. • Gusar da budurcin 'ya mace.
7.•  Yamushewar fatar jiki.
8.•  Saurin kawowa yayin saduwa.
9. • Yawan komonto da rashin nutsuwa.
10.• Zobewar Nono.
11.•  Kashe kwayoyin Halitta.

Hanyoyin kariya daga afkawa istimna'i.

1. Dena kallon finafinan batsa.
2. Rage mu'amala da matan daba muharraman ka ba, in dai ba dole ba, kamar business.
3. Dena yin duk wani abu da yake jawo wa sha'awar ka ta motsa.
4. Dena zama kai ko ke kadai.
Shawara ta ta karshe.

Duk wanda Allah ya Ya tabbatar Yana da wannan matsala, to ya tuba ga Allah tun lokaci bai kure masa ba, hsannan ya nesanta kan sa daga aikata dukkan wani abu da zai jefa shi ga aikata wannan aiki, sannan ya yawata yin istigfari, Sannan Ya Gaggawar Neman Magani domin komai tsawon lokaci Yana iya haifarma wadancan Matsalolin da muka ambata abaya.

Wanda Yake da bukatar Maganin se Ya tuntube mu a wadannan Nambobin:-

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments