Shawarwari da hanyoyin da zakabi da zasu taimaka maka wajen daina aikata istimna'i. Wasu daga cikin shawarwari waɗanda za a iya amfani da su don yin ƙoƙarin rage aikata istimna'i ko barin sa gaba daya da izinin Allah: ■ Da farko dai tsoron Allah shine akan gaba, idan …
Read more🌸 GYARAN FUSKA & LAUSHIN FATA (By: Sirrin Rike Miji) 🌸 Domin samun fata mai laushi, sumul, da haske kamar kwai. ✅ 1. MAGANIN KURAJE DA LAUSHIN FUSKA Abubuwan hadawa: 🥚 Bawon lemon tsami 🥚 Bawon kwai 💧 Ruwa Yadda ake hadawa: Ki shanya bawon lemon tsami da na kwai su bu…
Read moreFA’IDODI 12 NA GANYEN LEMUN TSAMI DA YADDA AKE AMFANI DA SU: Ganyen lemun tsami sau da yawa ana barinsu a gefe saboda ‘ya’yan lemun kawai akafi amfani dasu amma suna dauke da muhimman fa’idodi da yawa wadanda za a iya amfani da su a girki, ko kuma fannin lafiya da kuma kula da…
Read moreMagani a gonar yaro MANYAN AMFANIN YA'YAN GWANDA GA LAFIYA GUDA (5) (1)ƘARFIN MAGANIN ƘWARI NA HALITTA Kwayoyin gwanda na da ƙarfi sosai wajen kashe ƙwari masu rayuwa a cikin HANJI domin Suna ɗauke da sinadari mai suna carpain wanda ke kashe ƙwayoyin cuta irin su tsutsots…
Read moreAMFANIN FUREN AYABA (Banana Blossom) GUDA 7 GA LAFIYA Furen ayaba, wanda ake Kira da"zuciyar ayaba" wato (banana heart), shi ne babban fure mai siffar hawaye da launin shunayya da ke ƙarshen rassan ayaba. Ko da yake ana yawan amfani da shi a girke-girken qasar Asiya…
Read more