LESBIAN! Dear Sister 💕 Ke musulma ce? Kuma kinyi imani wata rana zaki farka a kabari? Kinyi imani wata rana Mala'iku zasu tayar dake suyi Miki tambaya akan ayyukan ki? Nasan ke macece mai hankali, nitsuwa da kamala. Ki kula kuma ki zauna kiyi tunani wallahi wannan abu ya…
Read moreGA KADAN DAGA CIKIN ILLOLIN ISTIMNA'I: Copyright BY: Sirrin rike miji FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji https://wa.me/2348066627317 https://t.me/sirrinrikemij EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji WhatsApp: +2348037538596 Message Sirrin rike m…
Read more|••••••¶SABULUN MATA¶••••••••| ••WhatsApp ¶+2348037538589 ••√facebook ¶sirrin rike miji ••√ gmail sirrinrikemiji@gmail.com •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ••• SABULUN WANKE FARJI ••• __________________________________________ ba kowane sabulu …
Read moreAmfanin Gwanda 12 A Jikin Dan Adam Gwanda Gwanda wata dan itaciya ce daga jerin ‘ya’yan itace da ganinsu ma ya isa ya sa ka dauka ka kai baka. Ferarriyar, lafiyayyiyar, nunaniyar gwanda na da daukar ido da sanya sha’awar shan ta. Ko shakka babu wannan fa’ida ce da duk wani abi…
Read moreMutane da dama basu san amfanin dake qumshe da 'ya'yan kankana ba, Kankana abin sha ne, magani ce, 'Ya'yan da ke a cikinta maganine, akan Haka ne muka ga ya dace mu gabatar da binciken masana Kan amfanin 'Ya'yan Kankana ga lafiyar bil'adama. Duk lok…
Read moreAbunda Zaki Idan Kanada Sha'awa Mijikin Kuma Baida Shi: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🍉 Mata dayawa sukan shiga damuwa, wasu ma su bata rai, akwai wadanda hakan yakan zamo masu matsala a lokacinda suke da bukatan mazansu su kuwa mazan basu da bukatarsu. Duk kuwa da ana samu…
Read moreAmfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam: 🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitami…
Read moreSHA'AWA DA YADDA ZA'A RAGETA: yan uwana barkan ku dawarhaka . a yau zan yi bayani akan sha'awa da yadda za'a dan rageta. Dafarko dai yana dakyau musan ma'anar sha'awa domin wasu dayawa basu fahimcetaba. ITA SHA'AWA WATA DABI'ACE DA ALLAH (SWT) Y…
Read moreAmfanin dabino ga lafiyar dan Adam Dabino: Dabino nau’in dan itace ne da ake samun sa daga bishiyar dabino, wadda bishiya ce da aka fi samun ta a yankin Gabas ta Tsakiya. Ana samun bishiyar a yankin kasashen da ke gabar Teku, da nahiyar Asiya, da kuma Amurka da Mexico. Dabino …
Read more#SIRRIN #KAWAYEN DA SUKE KASHE #AURE: "kawayen da suke kashe aure- babu shakka dole ne kowane mutum ya zama yana da mutanen daya amincewa da su a rayuwa kamar yadda ango yake da abokai haka ma matar take da kawaye wadanda ta amince dasu amma wani lokac…
Read moreShin ko kasan cewa shan Fiya wato ‘Avocado’ na kara kyan fatar jiki? Ga kadan daga cikin amfaninsa Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar cutar siga. Shan Fiya na taimakawa mutum wajen s…
Read moreAmfanin Dabino Ga Lafiya: CIn Dabino Ga Mata Ma Su Juna Biyu Na Maganin Doguwar Nakuda:- Bincike Wata kwararriyar likitar a fannin abinci mai gina jiki, Uwar-gida Jane Eleodi, ta shawarci mata masu juna biyu da yawan cin dabino, musamman ma a makwannin karshe-karshe kafin loka…
Read more🌿AMFANIN SHUKAR TAZARGADE 🌿 ---------------------------------------------------- SUNAN SHUKA: الأرطماسيا أبسينثيوم Artemisia Absinthium/Wormwood/Tazargade ASALINTA: Turai, Asiya, Afurka, Kasahen Larabawa, Amurka ------------------------------------------------ AMFANINTA: 1…
Read moreAMFANIN AYABA A jikin Dan ADAm: 1) Ayaba takan taimaka yadda ciki zai sami sauqi wajen narka abin da aka ci don ta qunshi Starch wadda ake samu a cikin Carbohydrates, ba shakka yakan taimaka wajen rage qiba, ta yadda jikkuna za su fara diban wannan starch din a hankali, a sann…
Read moreYadda Zaki Taimakawa Mijinki Ya Jima A Lokacin Jima'i: #TsangayarMalam SHARE 👸 Matan aure masu kokawa mazansu na saurin zuwan kai. Suna da hanyoyin taimaka musu domin daukan lokaci suna saduwa dasu. Matsalar sune, mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu…
Read moreWasu Dalilan Dake Hana Azzakarin Wasu Mazan Aikin Yadda Ya Dace: SHARE 🌎 #Tsangayarmalamtonga Ka taba shirin kwanciya da matarka amma dakazo sai gabanka yaki mikewa. Ko ka taba samun matsalar da gabanka yaki mikewa bayan zuwanka na farko kamar yadda ka saba. Ko kasan abunda y…
Read moreMAGANIN MALERIA DA TYPOID FISABILILLAH Tabbas al'amarin ciwon typoid da maleria ya zama ruwan dare ga Kuma naci ayi allurai asha magunguna Amma kaga abun sai a hankali. Sabo da haka wannan Cibiyar taga ya dace ta bayar da gudun muwa ga masu wannan larurar domin Samun mafit…
Read moreMaganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba. Ba shakka lallai wannan fa'ida ta kuke karantawa fa'ida ce wacce Al'umma da dama sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin shaanin daya shafi jima'i. Wannan fa'ida tan…
Read moreIn Kasan Baka Wuche Minti Goma Wajen Biyawa Iyalin ka bukata To Kayi Wannan Hadin. Jama’a Barkan mudai da Sake Kasanchewa Da ku A Yau ma Mun Sake Kawo Muku Amsar Tambayar ku Ma’ana mun kawo muku maganin muhimmiyar matsalar nan ta karanchi Ruwan Maniyi. Hakika Karanchin Ruwan …
Read moreKA TAFASA CITTA DA RAKE KA SHA JOIN US TELEGRAM GROUP: Zamantakewar aure ga ma'aurata https://t.me/sirrinrikemij Jama'a ga wani hadi da ba kowa ya san da shi ba,amma kuma maganine mai dadi mai karfi,a jarraba a ga abun mamaki. Duk Wanda ya amfana yayi man addua Allah …
Read more