Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.


Maganin saurin kawowa, girman gaba maganin karfin maza da kankancewar gaba.

Ba shakka lallai wannan fa'ida ta kuke karantawa fa'ida ce wacce Al'umma da dama sukai amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin shaanin daya shafi jima'i.


Wannan fa'ida tana kara Sha'awa sannan tana kara ruwan maniy tana maganin saurarin Inzali tana karawa namiji shaawa da kuzari da nishadi da jin dadi a lokacin saduwa da iyali.


Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka


1. Ganyen kuka
2. Citta
3. Kanunfari
4. Tafarnuwa

Da farko zaa samu ganyen kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a samu garin citta karamin chokali Garin Tafarnuwa karanin chokali kanunfari chokali 1.


Za'a hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare minti 30 kafin a kusanci iyali.


Za'ai wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah za'a samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima'i da rashin saurin kwanciyar gaba.


Allah yasa mu dace.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

JOIN SIRRIN RIKE MIJI GROUP ( TELEGRAM ) 
https://t.me/sirrinrikemij

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596


JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿

Post a Comment

0 Comments