In Kasan Baka Wuche Minti Goma Wajen Biyawa Iyalin ka bukata To Kayi Wannan Hadin.



 In Kasan Baka Wuche Minti Goma Wajen Biyawa Iyalin ka bukata To Kayi Wannan Hadin.


Jama’a Barkan mudai da Sake Kasanchewa Da ku A Yau ma Mun Sake Kawo Muku Amsar Tambayar ku Ma’ana mun kawo muku maganin muhimmiyar matsalar nan ta karanchi Ruwan Maniyi.

Hakika Karanchin Ruwan Maniyyi Yana Haifar wa Da Da Namiji gagarumar damu wajen kwanchiyar aure kai harma da matar ka kana jefa ta chikin damuwa.


wasu daga chikin matsalolin karachin Ruwan maniyyi ga da namiji sune.

1, zakaji Kana jima’i amma bakajin dadi sosai.

2, Zakaji Bayan Ka gama jima’i da matar ka se kaji wata muguwar kasala.

3, zaka iya yin jima’i amma se bayan sati guda zaka kara jin sha’awar matar ka.


4, zaka iya jin sha’awar yin jima’i amma se kaji baka son yi sabo da bachin ran idan kayi zaka ji ba dadi daga baya.


5, Sannan Matar ka ita kanta zatake fama da rashin biyan chikakkiyar bukata daga gurinka hakan zesa zaman ku ya zama babu kwar jini.

To Wani irin Hadin Magani Ya Kamata Kayi don maganche wannan Matsalar?

Akwai kuwa Maganin Da Ya Dache mubaku Ida har kuna tare da mu to kuyi wannan hadin zaku ga amfanin sa matuka.

1, na Farko Zaku sami Tafarnuwa Dunkude Daya

2, Zaku Samin Ganyen Mangwaro amma ba manyaba ganyen ba kuma kanana sosai ba.

Sai ku daddaka su a turmi Sama Masa

sannan kusa ruwa kamar kofi biyu

sai ka dafa su ka tabbatar ya dahu sosai
sai ka sami Rabin gwangwanin Madara (Pick).

sai ka juye a chikin ruwan da ka dafa ganyen mangwaran na da tafar nuwa sai ka juya .


kar ka manta dama ruwan kofi biyu ka dafa maganin da shi.


sai ka sha kofi daya da safe kafin kachi komai kofi daya kuma da yamma Na tsahon Sati kuda zakai hakan innalillahi wallahi sai kayi mamaki matuka idan kayi wannan hadin.

sannan sharadin wannan hadin shine ba zakai jima’i ba na tsawon sati guda ba har sai ka gama wannan hadi.

muna muku fatan alkhairi don Allah ku turawa yan uwa masu albarka suma su karu.


Share this:

Post a Comment

0 Comments