KA TAFASA CITTA DA RAKE KA SHA:


KA TAFASA CITTA DA RAKE KA SHA

JOIN US TELEGRAM GROUP: 

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

Jama'a ga wani hadi da ba kowa ya san da shi ba,amma kuma maganine mai dadi mai karfi,a jarraba a ga abun mamaki.

Duk Wanda ya amfana yayi man addua Allah ya cikamin burina na alhairi.

1.Bushewar ciki,ka nemi citta danya yar qarama haka ,da rake babba guda biyu,bayan kaci abinci kantamna cittar sannan ka sha rake.

2.Shawara : Ka tamna citta qwara daya sannan ka sha rake bayan ka karya da safe,a fake yin haka kullum zuwa wata daya zaka ga yanda zaka rinka yin fitsarin shawara.

Tsananin gajiya da kasala : Ka nemi rake ka zanka sha bayan ka yi aiki ko a sanda kake jin gajiya.

Karfin jiki : Ka sha rake a kullum bayan kaci abinci.

Karamcin ruwan jiki : A kullum ka sha rake safe,rana da yamma bayan kaci abinci 

Zafin ciki : Ka tafasa rake da citta qwara daya ka zanka sha kamun ka konta bacci da sanda ka tashi bacci.

Taurin bahaya na basir ka zanka shan rake akai akai.

Tarin majina da asma ka tafasa rake da citta ka sha cup da safe daya,ka sha a kullum, zaka ga yanda zaka rinka fitarda matacciyar majina daga huhunka.

Ciwon ciki mai murdawa ka nemi citta da rake kayi blending ka sha cup daya bayan ka karya.

Kumburin ciki : Idan ka ci wani abu da ya kumburuma ciki to ka nemi rake ka sha bayan wasu mintuna zaka ji wasai.

Zafin jiki : Jikinka na zafi haka kawai ka fake shan rake kullum da safe kamun kaci komai.

Guba : Idan kaci wani abu da kake ganin zai iya 6ata ma ciki to ka nemi rake da citta ka tafasa ka sha.

Rama da bushewar jiki : Ka zanka zuba ruwan rake a cikin koko kana sha.

Karamcin ruwan maniyi : Ka nemi garin aya ka dama da ruwan rake kana sha zaka ga abun mamaki.

Ayi shere pls,amma
Masu yi mana editing suna mai da post dinmu nasu,Allah ya isa.wannan cutace maida aikin wani naka.

Post a Comment

0 Comments