SABULUN WANKE FARJI


|••••••¶SABULUN MATA¶••••••••|

••WhatsApp
 ¶+2348037538589
••√facebook
¶sirrin rike miji
••√ gmail
sirrinrikemiji@gmail.com
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

    ••• SABULUN WANKE FARJI •••
__________________________________________
  ba kowane sabulu ne ya dace mace ta rika wanke gabanta da shi ba saboda yawanci sabulun suna haddasa matsaloli a gaban mace sakamakon karfin da suka yi ma gurin.

  Ruwan dumi shine ruwan da ya kamata kina kama ruwa da shi. Ko da haihuwa kika yi kada ki yi amfani da sabulun DETTOL ko ruwan sa domin yana kashe kowacce kwayar da take cikin farjin mace kin san kuma farji akwai kwayoyin cuta akwai masu amfani amma shi dettol dukkansu zai kashe, sai dai balaifi in akwai kuraje a gurin.
  Ki rinka aske gashin gabanki don yana iya haddasa maki kaikayin gaba.

 Ki kula lokacin da zaki kama ruwa sai ki samu ko towel mai tsafta sannan sai ki tsane gun sannan sai ki mayar da pant dinki amma idan kina mayarwa da ruwa a jiki shima sai ya jawo miki kaikayi ko warin gaba.

 Ki rika yawan canja pant kamar sau 3 a rana musamman lokacin zafi, kada ki bari iska tana shiga farjinki, ya kamata idan zaki yi jima'i a rika rage iskar fanka ko AC, ga yanda za ki hada sabulun.

 ✦-sabulun zaitun
✦ -bagaruwa
 ✦-farin miski
✦ -hulba na mai
✦ -sabulun salo

zaki daka bagaruwarki tayi laushi sai ki goga sabulunki a gun abun goga kubewa sai ki hada da wannan bagaruwa ki zuba farin miski da man hulba sai ki cakude su ki samo rabo mai kyau ki zuba ki rinka kama ruwa dashi.

 amfanin wannan sabulun zai kashe miki kananan cututtuka masu ragewa farji dadi sannan zai sanya ki matse..
             _____
          SABULUN FUSKA
¤ sabulun salo
¤ sabulun zuma
¤ zuma
¤ aloevera
¤ man zaitun
¤ kwakwa

  a samu sabulun salo ko sabulun ghana kamar girman sabulun giv guda biyu, a samu sabulun zuma guda daya idan ba a sameshi ba a sa alorvera soap, a daka sabulun ko a goga a sa ruwan ganyen alorvera cokali uku, zuma cokali uku, man zaitun cokali daya, man kwakwa cokali daya, a hada a kwaba, a dinga shafawa a fuska, bayan minti goma ko sha biyar a wanke fuskar yana saka kyan fuska tayi shaining ta yi kyau.

SABULUN WANKA NA BAKAR MACE:

+ sabulun salo ko sabulun ghana
+ majigi
+ zuma
+ lemon tsami
+ zaitun

 a hada sabulun ghana da majigi a dake a zuba zuma a matsa lemon tsami kadan a saka man zaitun cokali daya a bada a kwaba, bakar mace da bata son ta yi fari sai ta dinga wanka da shi, zai sa tayi kyau, fatarta tayi taushi da santsi bakinta ya dinga kyalli.
 
                YAR LELE:

 IDAN KINA SON GABANKI YA TSUKE:

o farar albasa
o kanumfari
o balmo/barkono

 sai ki hade su guri daya ki dinga cin abinci da wannan hadin

          GYARAN JIKI:

 da farko ana so awa 2 ko 3 kafin ki kwanta barci ki shafa man goge baki a fuskarki musamman wuraren pimples suke da yawa, ba kowane zaki shafa ba ana so ki shafa farin man goge baki wato (maclean) idan kika ga dama za ki iya wanke fuskar da man goge baki ya yi kamar 30, idan kin ga dama kuma zaki iya kwantawa dashi har zuwa wayewar gari za kiyi hakan har zuwa lokacin da zaki ga canji fuskar ki.

          MAI DA TSOHO YARO
SAURIN INZALI DA RASHIN KARFIN MAZAKUTA:

 1. wannan hadin in kika yiwa mijinki ko kuma yayi zai sha mamaki don kuwa sunansa.

MAIDA TSOHO YARO habbatul baraka giram dari kwatankwacin karamin cokali 100 na garin habba wato habbatussauda.

2 man zaitun giman hamsin 50
3 luban mai laushi shima giram 50
4 jirjir nikakke girman 50
5 man albasa girma 20
6 karas ruwan karas rabin kofi sai liter 3 na zuma mai kyau za'a dama su a dora akan wuta mai zafi sosai a rinka juyawa sama-sama sai a sauke a rika sha karamin cokali da safe bayan kaci abinci da kuma dare ka jaraba shi zaka sha mamaki insha Allah.
  
Kada daga cikin abubuwan da kewa mazaje haka wato inzali

✦ yawan damuwa
o tsananin gajiya
o sanya bakin ciki a rai
o tsoro
o rashin abinci mai gina jiki
o daukar lokaci mai tsawo ba tare da an kusanci iyali ba
o yin saduwar aure daga kammala cin abinci
 yawan damuwa ko kuma sanya damuwa a rai na daya daga cikin abubuwan da kan dakushe kaifi hadi da karfin sha'awar da namiji haka kuma damuwa kan sanya jijiyoyin dake kai komo hadi da dauko sako daga kwakwalwa zuwa mazakunta saurin aje sako ba tare da saunyi shi daidai yadda suka saba ba, a maimakon kayi minti 30 sai su gajarce lokacin ya zama 10, kaga kuwa a maimakon a samu natsuwa hadi da nishadi sai sabanin haka ya biyo baya, don haka yana da kyau kafin kusantar juna ya zama zuciyarka cike take da doki tare da nishadi da shauki, son kasancewa da ita

 GANYEN MAGARYA DA AMFANIN SA:

 yana taimakawa wajen warkewar muguwar warin gaban mace yana dauke warin jinin haila ko na biki.

  Sannan yana warkar da kwayoyin cuta a jiki, anfi son amfani da danyensa idan ba'a samu ba sai a yi amfani da busasshen, a lura yayin amfani da ganyen magarya wajen wanke jiki za'a ga yana yauki hakan ne alamar fitar dukkan wani dadadden datti, bincike ya nuna babu sabulun da yafi ganyen magarya fitar da gaban mace
 insha Allah


Post a Comment

0 Comments