Gayu!! Ga Irin Sana'o'in Da Zaku Iya Farawa Da Jarin Naira Dubu 20:




Kada ka ɓatawa kanka lokacin neman aikin da za a ce sai wata ya ƙare za a biyaka. Kada kace kai sai aikin ofis zaka yi. Kada ka kwallafa ranka akan sai kanada miliyoyin kuɗi sannan zaka iya soma kasuwanci.

A matsayinka na namiji kanada nauyin da suka rataya a kanka komai gatanka. Don haka a kullum kana bukatar abunda zaka yi domin samun shigar kuɗi na yadda zaka iya maganin duk wata buƙata ko matsala daya taso maka.

Ga wasu sana'o'in da zaka iya somawa da jarin kudi da bai gaza naira dubu 20 ba da idan Allah Ya albarkaci sana'ar cikin ɗan ƙaramin lokacin zaka zama ubangidan wasu maimakon kana walagigin maula.

Sana'ar Sayarda Shinkafan Gida-

Kana iya soma wannan kasuwancin da kudin da basu gaza naira dubu 20 ba. Kuma sana'a ce da a kullum sai ka samu cinikin da zaka iya rufama kanka asiri.

Gwamnatin Nijeriya ta haramta shigowa da shinkafa daga ƙasashen waje. Wannan yasa shinkafa ta wajen data gida suka yi tsada.
Kawai abunda kake bukata shine ka karanci yanayin yadda kasuwan yake wakana kamin ka shiga harkar.

Sayarda Bushenshen Kifi-
Wannan sana'a harkace mai kawo kudi sosai da akasarin matasa basu sani ba.
Akwai jihohi musamman na Arewa irinsu Adamawa da Taraba da suke da arhan kifi banda. Irin wannn kifin ana sayensa da tsada a garuruwa irinsu Abuja da Lagos. Haka nan akwai wasu gidajen abincin da suke bukatan masu kawo musu irin waɗannan kifin a duk lokacin da suke bukata. Zaka yi mamakin irin ribar da zaka samu idan zaka saro kifi banda na naira dubu 20.

Sayan Kaji Gidan-
Kawai kuɗin ka zaka saka a aljihu ka rika bin kasuwanni ƙauye kana saro kaji irin na gida kana kawo cikin birni kana sayarwa masu gasa kaji da kuma gidajen abinci.
Muddin har ka iya yin cinikin kajin da kuma sanin kaji masu lafiya, zaka sha mamakin irin ribar da jarin dubu 20 na naira zai jawo maka.

Sayar Da Gari- 
Jihar Benue suna da gari mai matukar kyau da arha da farashin buhu bai wuce dubu 10. Kana shigowa da shi jihohin irinsu Kano da Kaduna sai yadda ka sayar muddin dai mai kyau ka saro.

Sana'ar Manja Da Man Gyaɗa-
Waɗannan sana'o'in suna samar da mai yinsu rufin asiri mai yawa.
Kamar yadda bincike ya nuna, kashi 90 na mutanen kasar suna amfani da waɗannan abubuwan, hakan yasa muddin zaka shiga sana'ar babu yadda zaka jira sai wani ya baka ko ya maka. Kuma da jarin da bai gaza naira dubu 20 ba zaka shiga wannan sana'o'in.


#Shawara
Sai dai shawara anan shine, kada ka shiga wata sana'a har sai ka samu illmi a kansa. 
Allah Ya sa a soma a sa'a.

IDAN KUMA BAKA DA JARI ZAKA IYA ( INVITE FRIENDS KA SAMU KUDI ):

Kuyi Register Domin Samun Kyautar ₦2,000 Zuwa ₦3,000 Kowacce Rana Ba Tare Da Ka Saka Ko Sisi Ba

Ku shiga nan kuyi register
👇👇👇
    https://palmpay8.page.link/HEzP

GARGADI: Ka tabbata ka kammala register ka har karshe kafun ka samu kyautar ₦2,000 zuwa ₦3,000.

Wallahi PALMPAY alkhairi ne a cikinsa wanda har yau wasu basu san da hakan ba a wannan lokacin shi kadai ne zaka samu 2k zuwa 3k a kullum ba tare da ka saka ko naira 1 ba. Ya kamata muyi amfani da wannan damar duk wanda baiyi register ba ya hanzarta yayi.


GA YADDA ZAKAYI REGISTER KUMA KA DINGA YIN WITHDRAW ƊIN ₦2,000/₦3,000

Idan ka shiga link ɗin nan zaka danna GIVE HAND sai ka saka PHONE NUMBER sannan kayi SUMIT.

 Bayan nan sai kayi downloading APP ɗin sannan ka shiga "SIGN UP" Ka cike komai ka tura, sai kayi inviting mutane 6 suma suyi register, idan duk mutum 6 sukayi register da link ɗinka to kana da ₦2,000 zuwa ₦3,000 bayan nan ka tsaya a Home Page sai ka shiga MORE sannan ka shiga "CASH SPREE" sai kayi withdraw ɗin ₦2,000 zuwa ₦3,000 ɗinka.

 ana samu duk wanda yasan palmpay yasan ba karya ba ne, ku hanzarta samun garabasar ta hanyar yin register da su.
Kuyi register a nan👇👇👇
       https://palmpay8.page.link/HEzP

Post a Comment

0 Comments