Mata!! Ga Wasu Sana'o'in Da Zaku Iya Soma Yinsu Da Jarin Naira Dubu 10;




Akwai matan da suke zaune basa yin aikin komai. Wasu ma sun dogara ne akan saida gabansu domin samun abunda zasu biya bukatunsu.

Akwai kuma wasu matan da suke tunanin cewa bazasu iya soma wani sana'a ba har sai suna da wani jari mai yawa.

Sam wannan tunanin ba haka yake ba. Duk da matsin rayuwa da ake da shi, da akwai Sana'o'in da mata zasu iya yinsu da karancin jari.
Wadannan Sana'o'in sun hada da:


Sana'ar Saida Fiya Wata

Wannan sana'ar baya bukatan wani jari mai yawa. Amma Kuma akwai riba matuka a cikinsa musamman garuruwan da ake da yawan jama'a kuma ake rana sosai.

Ana sayarda jakar Ledan Fiya Wata naira 60 zuwa 70 a farashin kamfani. Ana samun duka jakar akwai Leda 20 a cikinsa. 
Naira 5 wani wajen naira 10 ake saida guda daya. Kinga kenan duk jakar Leda guda kina da riban naira 40. Idan zaki sayar da Leda 50 a rana a manyan gari irinsu Kano da ake kwala rana a kullum nawa zaki ajiye kenan.

Kuma wannan sana'ar bafa dole bane sai kin daura akanki kinyi talla ba. Ko a cikin gidanku muddin ansan ana samun ruwa mai sanyi a nan za a rika turawa ana saye.
Mata ya kamata ku duba wannan shawarar.

Lemun Kwalba:

Sana'ar sayar da lemun kwalba shima sana'a ce da mata zasu iya yinsa da kankanin jari.

Sana'ar kamar dai na sayarda Fiya Wata ne, yana bukatar inda mutane suke ne da kuma kankara da zai sãka a rika samun lemu mai sanyi.

Sana'ar Matsai Kayan Marmari:

Wannan sana'ar mata basu cika yinsa ba. Kuma harkace data dace dasu.

Yawancin mata sunada na'uran matsai kayan marmari a gidajensu. Don haka abunda ya rage musu kawai shine su shiga kasuwa su sayo lemu, abarba, Kankana da sauran kayan lambu da zasu rika natsaiwa suna durasu a mazubi suna adanawa a sanyi.

Duk gidan da mutane suka fahimci ana samun wannan ruwan matsantsun kayan marmarin tun kamin ma a gama zasu rika bada kudinsu musamman idan ana samun mai sanyi.

Mata a duba wannan shawarar da idon basira.

Sayarda Gwanjo:

Tsoffin kayan gwanjuna kayane da ake matukar amfani dasu matuka da mata zasu iya soma sana'ar da ya kudi kadan.

Matan da suke son soma wannan sana'ar idan zasu maida hankalinsu wajen saro kayan Yara da Jarirai da kuma kayan bacci da underwears na mata. Harka ce da yake da matukar sirri da yake da wuya wani ya iya gano ribar da mai wannan sana'ar zata iya samu.
Shima mata a duba.

Sana'ar Yin Cincin:

Wato Snacks. Harkace da mace zata iya farawa da yan kudi kalilan cikin karamin lokaci sai dai daga kudi suna shigo mata kamar wasa.
Mace na iya yin Cincin ta samu wasu shaguna musamman ma shugunan da suke sayarda kayan ruwa irin su lemu. Domin yana tafiya da shi a matsayin mahadi.
#Shawara
Wadannan sune wasu daga cikin Sana'o'in da mata zasu iya soma yinsu da jarin da bai wuce naira dubu 10 ba. Kuma idan suka yi hakuri cikin karamin lokacin sun wuce su roko.

HANYA TA KARSHE KUMA ITACE INVITE FRIENDS:

Kuyi Register Domin Samun Kyautar ₦2,000 Zuwa ₦3,000 Kowacce Rana Ba Tare Da Ka Saka Ko Sisi Ba

Ku shiga nan kuyi register
👇👇👇
    https://palmpay8.page.link/HEzP

GARGADI: Ka tabbata ka kammala register ka har karshe kafun ka samu kyautar ₦2,000 zuwa ₦3,000.

Wallahi PALMPAY alkhairi ne a cikinsa wanda har yau wasu basu san da hakan ba a wannan lokacin shi kadai ne zaka samu 2k zuwa 3k a kullum ba tare da ka saka ko naira 1 ba. Ya kamata muyi amfani da wannan damar duk wanda baiyi register ba ya hanzarta yayi.


GA YADDA ZAKAYI REGISTER KUMA KA DINGA YIN WITHDRAW ƊIN ₦2,000/₦3,000

Idan ka shiga link ɗin nan zaka danna GIVE HAND sai ka saka PHONE NUMBER sannan kayi SUMIT.

 Bayan nan sai kayi downloading APP ɗin sannan ka shiga "SIGN UP" Ka cike komai ka tura, sai kayi inviting mutane 6 suma suyi register, idan duk mutum 6 sukayi register da link ɗinka to kana da ₦2,000 zuwa ₦3,000 bayan nan ka tsaya a Home Page sai ka shiga MORE sannan ka shiga "CASH SPREE" sai kayi withdraw ɗin ₦2,000 zuwa ₦3,000 ɗinka.

 ana samu duk wanda yasan palmpay yasan ba karya ba ne, ku hanzarta samun garabasar ta hanyar yin register da su.
Kuyi register a nan👇👇👇
       https://palmpay8.page.link/HEzP
Allah Ya sa a soma a sa'a.

Post a Comment

0 Comments