YADDA ZAKAYI REGISTAR BONDEX


*Important Update*💰🔥🔥

 _BONDEX ORIGIN_

https://bondexapp.page.link/R5XYzSpHxrw3ot6n6 

$ ₦___ Wannan shine karo na biyu dana ce ayi register da Bondex Origin, mun yi bincike sosai dangane da project ɗin.

$ ₦___ Bayan mining da ake yi a Bondex akwai opportunities da yawa waɗan suka shafi harkar blockchain technology sannan mutum zai iya applying neman aiki, idan suka ga ƙwarewar ka zasu ɗauke ka wannan haka yake.

$ ₦___ Su fah turawa mafi yawa basa duba qualification ɗin ka na karatu ko wani Professorship ɗin ka, matuƙar sun ga ƙwarewar ka a fannin da suke son ka musu aiki so automatic zaka zamo eligible ba kamar Nigeria ba, kaga mutum da Digiri ko Masters duk da ƙwarewar sa amma sai ku ga mutum ya shafe wasu shekaru yana neman aiki sannan ga mugunta. 

$ ₦___ Saboda haka yana da kyau mu ɗauki ɓangaren fasaha a matsayin movement ɗin mu musamman wannan zamani da muke ciki, domin muna gani ko a wuraren aiki yanzu abubuwa suna ta komawa online ana modernizing ɗin su ako wane ma'aikata. 

$ ₦___ Yan uwa yanzu muna web 0.3, saboda haka wasu opportunities ɗin mutum zai iya samu ta hanyar Mining ba don coin da masu project suke bayarwa ba.

$ ₦___ Zan bada misali ga 'Yan'uwa waɗan da muke NITDA Blockchain Scholarship Programme tare, idan sun fahimci actual program ɗin ba don komai bane saboda irin waɗan nan abubuwa duba da yanda yanayin rayuwa zai kasance a zamanin da muke ciki. Saboda haka, duk wanda ya samu damar yin wannan Programme ɗin to ya ɗauke shi a matsayin babban munzali wanda zai taimaka masa a rayuwa sannan yana da kyau ku cigaba da bibiyar irin waɗan nan abubuwan idan da hali ma ku shiga school kuyi wani certificate dangane da Blockchain Technology da Crypto Currency.

$ ₦___ Kuyi register ku fara mining ɗin Bondex, bondex origin zai yi daraja sosai saboda team behind the project gaskiya ba ƙanana bane, manyan masana ilmin fasahar blockchain ne kuma yan kasuwa ne, kai hatta wasu exchanges suna collaboration dasu idan kun bincika zaku tabbatar.

$ ₦___ Kuyi register sai ku sauƙe App ɗin a play store ku fara mining ko wane after 24h, yanzu haka sun rage abun da suke bayarwa na BNDX coin per hour, ɗan kaɗan suke bayarwa per hour don haka kuyi ƙoƙari ku tara abun da zaku tara before ƙarshen shekeran nan.

Yawan Bondex Origin Coin miliyan ɗari biyar, MAX TOTAL SUPPLY 500M.

Join the talent revolution! Bondex is the leading Web 3 professional network in the world with almost 1m users. Expand your network, learn, invite friends, and advance your career to earn BNDX tokens. Empowering the ownership of users that bring value to our talent network!.

Install Bondex App using my referral Link: https://bondexapp.page.link/R5XYzSpHxrw3ot6n6

OR
referral code is A04GD

Post a Comment

0 Comments