YADDA ZAKA SAMU KUDI A PALMPAY



MAGANAR GASKIYA GAME DA PALMPAY 
https://palmpay8.page.link/HEzP

Kuyi Rijistar Wannan Palmpay Domin ana samun Alkhairi sosai

Idan kayi Rijistar Nan take zasu baka ₦100 Recharge Airtime 

Sannan idan kayi inviting din mutum 6 Katura 2k zuwa account Dinka

Yadda zakayi rijistar ka danna👇
https://palmpay8.page.link/HEzP

Saika taɓa give hand
Sannan kasa nambar wayarka wanda zakayi rijistar Sai ka taɓa submit Daganan zasucemaka "open App to help" sai ka taɓa direct zai kai ka play store sai kayi download na app din

Bayan Ya Gama Downloading Sai Kayi Open A Kasan Application Din Zaka Sing-in da Sign-up  

Ka Danna Kan Signup Ka Saka Sunan Ka Number Wayar Ka, Date of Birth Naka, 
Zaka Ga An Rubuta Get SMS Ka Danna Wajen Zasu Tura Maka Code a Layin Ka.

*Ka Dauka Code din ka saka a wajen Shikenan Karka damu da Wajen Referral Code Kawai Kayi Signup zai Kaika Wajen Creating PIN Guda 4 da Bazaka Manta ba.*

Zaka Iya saka 2023 ka sake Maimaitawa 2023 Zai Nuna Maka Successful.

Zakaga inda aka rubuta (ME) saika shiga inda aka rubuta (Authentication) idan ya bude saika shiga (Bank Account) saika sanya Account numbankanka da sunan bankinka sai kayi baya.

https://palmpay8.page.link/HEzP

Bayan nan ka tabata ka Danna inda aka rubuta *MORE* daga Nan zaka Ga Inda Aka rubuta *CASH SPREE* Ka Shiga Ka Danna Kan 2000 Zai Bude Maka saika danna INVITE FRIENDS TO CLAIM zaibaka zabi sai ka zabi inda zakayi sharing link din naka, Idan mutum 6 sukayi Rijista da link Dinka kudin zasukai 2k Saikayi Withdrawal kudin Saukar katurasu direct zuwa account Dinka 

https://palmpay8.page.link/HEzP

Allah yasa mudace🙏

Post a Comment

0 Comments