ZAMANTAKEWAR AURE


ZAMANTAKEWAR AURE;


Duk wani magidanci da yake da raunin gaba ko karancin ruwan maniyi da kuma kankancewar gaba, ya hada wadannan abubuwan a markada masa ya maidashi ruwan sha.

Haka duk mata mace mai aure datake da karancin ni'ima a jikinta tana iya hadawa.

Ga kayan hadin kamar haka:

1: Dabino 
2:Kwakwa🥥
3: Aya 🌾
4: Ginger 
5: Zuma 🍯
6: Madara danye 🥛

A zuba ruwa dai-dai sannan a hadasu waje guda a markada.

Post a Comment

0 Comments