MATA KE SAKA MAZAJENSU BIN MATAN BANZA!


*MATA KE SAKA MAZAJENSU BIN MATAN BANZA!*

 Gaskiya daci gareta! Da yawa mata musamman namu na kasar hausa suke jawowa mazajensu neman matan banza a waje, ko kuma yawaitar karin aure a kai a kai. 

Dalilai na basu da yawa sosai kamar haka:

 1. Allah ya halacci maza da sha'awe sha'awen mata daban daban shi yasa ya halarta masa auren mace fiye da daya, to idan baki iya allon ki ba sai ya tafi yana kallece kallecen masu damammen sket da tunkodo birejiya, dole a gidan ki iya saka masa wannan kayen da Jan hankalin sa wajen kwarkwasa, iya magana kwalliya ds.

 2. Ki zama Mai iya tarairaya idan ya dawo gida wajen oyoyo da kissing da Salo iri iri na rausayar murya da kwarkwasa.


 3. Uwa uba wajen kwanciyar aure mata da yawa suna kwafsawa wajen Jima'i matanmu basu iya Jima'i ba ko kadan.

 Tunda yammaci kike shiryawa lokacin Jima'i wajen yanayi kayan da zaki sakawa Mai gida da nau'in turaren da zaki saka masa, har azo kan kalamai wajen kwanciya masu motsa sha'awa da Dan rurrugumarsa dama kai masa hannu can kasa kasansa, sannan idan an kai ga kwanciya Kar ki masa kwanciyar gawa gandakaikai yana romancing dinki kina romancing dinsa shi ma ki iya sude shi tas tare da nuna jin dadi da annushuwa, kiyi kokarin gano duk inda yafi so a Shafa masa kai in Mal. Zakarin ne ya kama tsotse shi tas Kar ki bar ragowa. Idan kina jin kunya ko Kar ya dauke ki 'yar iska ba kya kwakulemasa sha'awarsa tas, to wlh kina cutar kanki zai bi wata a waje ko da kuwa shi ne Liman ko ya auri miki wata Don ba kya iya yi masa abun da yake jin labari ko yake gani a kallace kallacen banza. 

4. Ki zama Mai ladabi da biyayya ko da kuwa baya kyautata miki domin ba don shi kike yi ba don Allah kike yi, sauran kabilu da haka suka tserewa namu, su kamar sa bautawa mazajensu. 

5. Iya girki shima ba'a baya bane dole ki je ki koyi nau'ikan girke girke. Kuma ki iya tattali wajen kayan amfani.

 Daga karshe ya zama dole ki zamo gwana ta kowanne fanni ki rike mijinki kankam kar wata tayi miki kwace!

Post a Comment

0 Comments