MAGANIN SAURIN INZALI


Garabasan Watan Azumi

Ka samu namijin goro mai kyau ka nika ya dawo gari.

A kullum safe da yamma ka sha Kofi biyu bayan an markada namijin goron da kankana. Kana Iya saka zuma a cikin markaden.

Kayi kaman makwanni 2 kana Sha.

Yana kara sha'awa ga namijin da bai da shi. Yana kara karfin gaba. Yana sawa a rabu da matsalar saurin zuwa.

#Tsangayarmalamtonga

Post a Comment

0 Comments