Wasu Abubuwa Guda 6 Da Suke Saka Gaban Namiji Ya Kankance Sune:


Wasu Abubuwa Guda 6 Da Suke Saka Gaban Namiji Ya Kankance Sune:
1: Sanyi
2: Tsufa
3: Shaye-shaye
4: Shan magungunan wani cutar
5: Yiwa Namiji Tiyata a mafitsara ko maraina.
6: Girman jiki
#Tsangayarmalamtonga 
Wannan sune suke iya jawowa namiji gabansa ya dawo karami. Kuma akwai maganin matsalar.
Da fatan masu tambaya sunji amsa. Duk da mun taba yin darasin cikenken.

Post a Comment

0 Comments