Wasu Abubuwa Guda 10 Da Suke Inganta Zaman Aure:


Wasu Abubuwa Guda 10 Da Suke Inganta Zaman Aure:

SHARE 💧
#Tsangayarmalamtonga 

Wadannan abubuwan sune duk wani sirrin auren da akaga ma'auratan suna zaune lafiya.

Muddin ma'aurata zasu yi amfani dasu aurensu zai inganta.

 
1: Yarda da juna 💞
2: Baiwa juna lokaci💞
3: Tausayawa Juna💞
4: Taimakawa juna💞
5: Girmama juna💞
6: Baiwa juna hakuri💞
7: Yiwa juna kyautuka na musamman💞
8: Kare mutuncin juna💞
9: Fahimtar da juna a lokacinda aka samu matsala💞
10: Biyawa juna bukata na sha'awa.💞


Tabbas wadannan abubuwan suna taimakawa aure yin inganci.

Da fatan ma'aurata zasu yi amfani dasu.

Post a Comment

0 Comments