Wasu Sunaye Masu Dadi Da Mata Zasu Iya Yiwa Masoyansu Inkiya Dasu:


Wasu Sunaye Masu Dadi Da Mata Zasu Iya Yiwa Masoyansu Inkiya Dasu:

SHARE 💞
#tsangayamalamtonga 

A tsari na addini da al'ada bai dace ba mace ta kiran sunan mijinta ko wanda zai aureta kai tsaye.

Yiwa masoyi inkiya yana karawa namijin kaunar budurwarsa ko matarsa.

Ga wasu sunaye da mata zasu iya yiwa mazansu alkuya dasu.

 
1: Habibi- Idan dankwakisa ne.
2: Yallabai- Idan jinjn sarauta ne.
3: Darling- idan kina matukar jin nauyinsa.
4: Baby- Idan mai son shagwaba ne. 
5: Hero- Idan mara shakka ne.
6: My- Idan wanda ya iya soyayya ne.
7: Love- Idan namiji mai tausayi ne.
8; Sweet Hearts- Idan namiji mai kulawa ne.
9: Honey-Idan wanda kika bashi amanna ne.
10: Cute- Idan dan kwalisa ne.
 
Da fatan daga yanzu zaki daina kiransa da sunansa, domin karfafa dankon soyayyar ku.

Post a Comment

0 Comments