Alamun Da Suke Nunawa Ba Sonka Take Ba:
#Tsangayarmalamtonga
SHARE 💞
Mace tafi saukin fahimta da wuri idan bata sonka. Ba kamar namiji ba da mace zata dauki lokaci kamin ta iya fahimta wanda take so ba sonta yake ba.
Duk da haka akwai wasu mazan da basa iya fahimtar mace bata sonsu ba.
Ga wasu alamun da zaka fahimci bata yi da kai.
1: Zaka Rika Maka Boye-Boye.
2: Zata Addabeka Da Bani-Bani.
3: Ba Ruwanta Da Halin Da Kake Ciki.
4: Zata Rika Yawan Shirga Maka Karya.
5: Zata Rika Daura Maka Hidiman Da Banata Ba.
6: Zata Kasance Tana Kishinka Amma Bata So Kai Ka Hanata Kula Wasu.
7: Ba Ko Yaushe Take Nuna Godiyanta Akan Abunda Kayi Mata Na Alheri Ba.
8: Bata Yin Waya Ko Amsa Waya A Gabanka Ba.
9: Yawan Nuna Naka Matsayinta Ya Dara Naka.
10: Kula Wasu Mazan A Gabanka.
Wadannan wasu ne daga cikin jerin alamomin da muke kawowa na yadda zaka fahimci wacce kake soyayya da ita ba da gaske take sonka ba.
0 Comments