Duk Irin Yadda Kika Zaku Da Aure Ki Fita Harkar Maza Masu Irin Wadannan Halayen:


Duk Irin Yadda Kika Zaku Da Aure Ki Fita Harkar Maza Masu Irin Wadannan Halayen:

#Tsangayarmalamtonga 
SHARE 🎀

Kada neman mijin da zaki aura yasa ki kasa iya tantance mazan da suka dace a auresu.
Ga wasu nau'in maza nan da duk yadda kike son aure gara zama babu shi da aurensu.

 
1: Namiji Jahili
2: Namiji Mara Aiki Ko Sana'ar Yi
3: Namiji Mara Lafiyar Gaba
4: Namijin Da Baya Sonki
5: Namiji Mara Lokacin Iyalansa
 
Irin Wadannan mazan duk yadda mace take son zaman aure bazata iya rayuwar aure dasu ba. Don haka kada ma ki soma bare ma ki saba domin zaki cutu har ki cutar da kanki.

Post a Comment

0 Comments