BAYANI A KAN WANKA. Wanka shi ne game dukkan jiki da ruwa tare da cuɗawa da niyya . Musulunci addinin tsarki da tsafta da ado da kwalliya ne, Allah ﷻ Ya ce: ﴿ أِنَّ الله يُحِبُّ التَّوَّابِينَ وَيُحِبُّ المُتَطَهِّرِينَ ﴾ () Ma’ana: “Lallai Allah Yana son masu tuba da masu t…
Read moreSHAFA A KAN HUFFI DA SAFA DA BANDEJI Addinin Musulunci addinin sauki ne da rangwame, babu takura ko tsanani a cikinsa. Daga cikin ire-iren wadannan sauƙin su ne bayar da damar yin shafa a kan huffi ko takalmi sau ciki ko safa, idan aka sanya su bayan an yi alwala. Don haka, …
Read moreBUTAR DA AKE ZUBA RUWAN WANKA KO ALWALA: Kafin mutum ya fara alwala ya duba abin da aka zuba ruwan a ciki tukunna, Jakar fata ce, kamar salka, ko butar qarfe, ko ta roba ko ta gwal ko ta azurfa ko wacce aka yi da gashi ko ƙashin wata dabba. Domin Shari'ah ta hana alwala…
Read moreSUNNONIN ALWALA Abin da ake kira sunnah a wajen malaman fiƙhu shi ne duk abin da yin sa ba wajibi ba ne, amma idan mutum ya aikata shi zai sami lada, idan bai aikata ba babu laifi a kansa. Sunnonin alwala su ne: 1. Yin aswaki a farko kafin mutum ya fara alwala. 2. Wanke kowa…
Read moreALWALA Kafin mu yi bayani a kan alwala akwai abubuwa da za mu gabatar a matsayin sharar fage, kamar: Falalar yin alwala. Sharuɗɗan alwala. Farillan alwala. Sunnonin Alwala. Butar alwala. Abubuwan da wajibi ne a yi alwala kafin a yi su. Abubuwan da an so a yi alwala kafin a yi…
Read moreIdan mutum yana da buƙatar shiga banɗaki, domin yin bawali, ko bayan gida, ya kula da sunnoni da ladubba da Shari'a ta koyar kamar haka: 1. Kada ya shiga banɗaki da wani abu mai ɗauke da sunan Allah ﷻ, sai idan yana gudun kada ya rasa abin, to sai ya nemi wani abu kamar ja…
Read moreMENENE HUKUNCIN WANDA YA SADU DA MATARSA TANA CIKIN JININ HAILA? Babu saɓani tsakanin malamai cewa haramun ne mutum ya sadu da matarsa tana al’ada. Idan kuwa mutum ya sadu da matarsa tana haila, to ɗayan abu huɗu ne ya faru. Ko dai jahili ne bai sani ba ya sadu da ita da jahil…
Read moreMENENE YA HARAMTA GA MACEN DA TAKE YIN JININ HAILA?: Malamai sun ƙirga abubuwa guda takwas, waɗanda suka haramta ga macen da take yin jinin haila, kamar haka: 1. Ba a saduwa da ita saduwar aure . Idan mutum yana da mata tana yin jinin al’ada, haramun ne ya sadu da ita tana yi…
Read moreSUFRA DA KHUDRAH : SUFRAH: Sufrah wani ruwa ne wanda ya yi kama da yalo-yalo, kamar ruwan qurji yake, wanda yake fitowa mata daga gabansu. KHUDRAH: Shi kuma wannan wani ruwa ne wanda yake gauraye da jaja-jaja, kamar jini ne a haɗe da ruwa: ya fi kama da jini amma ba jini ba n…
Read moreTSAKANIN JININ HAILA ZUWA WANI JININ HAILAR, KWANA NAWA A KE SAMU MAFI YAWA?: Wato idan mace ta yi jini ya ɗauke, zuwa kwana nawa ne za a ce sabon jini ya zo ko kuma zuwa kwana nawa ne za a ce a’a wancan jinin na baya ne ya ci gaba da zuba? A nan shi ma malamai sun yi tattauna…
Read moreIDAN HAILA TA ZO KWANA NAWA TAKE YI YADDA IDAN TA WUCE WAƊANNAN KWANAKIN ZA A ƊAUKA BA HAILA BA CE? Wannan mas’ala ita ma malamai sun yi saɓani a kanta, ta iyakance kwanakin da mace za ta yi ta daina al’ada, ko kuma iya kwanakin da ala’da za ta yi, idan ta wuce wannan kwana…
Read moreYAUSHE MACE TAKE FARA JININ HAILA KUMA YAUSHE TAKE QAREWA? Malamai sun yi saɓani dangane da iyakance daga wanne shekaru mace za ta fara jinin al’ada kuma zuwa wanne shekaru zai ɗauke. 1. Wasu malamai sun ce mace za ta fara jinin al’ada ne daga shekara tara (9) kuma za ta ƙare …
Read more# #Gulma tana nufin yada maganganu da aiyukan mutane a tsakanin mutane da niyyar bata su da aibanta su a tsakanin mutane,idan aikin ko maganar da kafada haline nasa to wannan shine gulma,amma idan abinda kafada karyace,to wannan sunansa KAGE da Bata mutum yafi Gulma da Muni da girman Hakk…
Read moreYADDA AKE AIWATAR DA SUNNONIN FIƊRA Abin da ake nufi da sunnar fiɗ’ra ita ce wasu abubuwa da suke jikin mutum da ake so ya cire su ko ya bar su. Misalin wanda ake so a cire kamar farce. Misalin abin da ake so a bari kamar gemu . Su ma guda goma ne: 1. Aske gashin baki ko rage …
Read moreJININ AL’ADA. Abin da ake kira da jinin al’ada shi ne wani jini ne na ɗabi’a wanda yake fita daga cikin gaban mace a wasu lokuta sanannu kuma Annabi ﷺ ya ce, “Wani abu ne da Allah ﷻ Ya rubutawa mata ‘yan Adam.” Don haka ba ciwo ba ne, ba tawaya ba ne, ba naqasa ba ne, ba kasa…
Read moreBAYANI A KAN NAJASA Abin da ake kira najasa shi ne duk wani abu da Shari'a ta yi hukunci a kansa cewa najasa ne. Irin wannan abun wajibi ne a kawar da shi daga jiki, tufafi da wurin da za a yi sallah da duk wata ibada da aka sharɗanta tsarki daga najasa a lokacin yin ta. A…
Read more