Hanyoyi da Matakai Goma (10) da Mutum Zai bi Domin Daina Istimna'i (Masturbation) Istimna'i, wato yin wasa da al'umma domin gamsar da sha'awa, yana daga cikin abubuwan da suka yi yawa a cikin al'umma; maza da mata. Kuma yana haifar da matsaloli masu yawa so…
Read more🛑 ZUWA GA MASU FAMA DA SHA'AWA 🌍 💬 Samari da ‘Yan Mata, Zawarawa, har ma da Matan Aure 👌 #sirrinrikemiji 🕌 Ya Allah kabawa wanda ya samu halin karanta wannan rubutu ikon yin sharing zuwa ga sauran groups. Samari da ‘yan mata suna yawan turawa malamai tambayoyi iri dab…
Read moreShawarwari da hanyoyin da zakabi da zasu taimaka maka wajen daina aikata istimna'i. Wasu daga cikin shawarwari waɗanda za a iya amfani da su don yin ƙoƙarin rage aikata istimna'i ko barin sa gaba daya da izinin Allah: ■ Da farko dai tsoron Allah shine akan gaba, idan …
Read more🌸 GYARAN FUSKA & LAUSHIN FATA (By: Sirrin Rike Miji) 🌸 Domin samun fata mai laushi, sumul, da haske kamar kwai. ✅ 1. MAGANIN KURAJE DA LAUSHIN FUSKA Abubuwan hadawa: 🥚 Bawon lemon tsami 🥚 Bawon kwai 💧 Ruwa Yadda ake hadawa: Ki shanya bawon lemon tsami da na kwai su bu…
Read moreFA’IDODI 12 NA GANYEN LEMUN TSAMI DA YADDA AKE AMFANI DA SU: Ganyen lemun tsami sau da yawa ana barinsu a gefe saboda ‘ya’yan lemun kawai akafi amfani dasu amma suna dauke da muhimman fa’idodi da yawa wadanda za a iya amfani da su a girki, ko kuma fannin lafiya da kuma kula da…
Read moreMagani a gonar yaro MANYAN AMFANIN YA'YAN GWANDA GA LAFIYA GUDA (5) (1)ƘARFIN MAGANIN ƘWARI NA HALITTA Kwayoyin gwanda na da ƙarfi sosai wajen kashe ƙwari masu rayuwa a cikin HANJI domin Suna ɗauke da sinadari mai suna carpain wanda ke kashe ƙwayoyin cuta irin su tsutsots…
Read moreAMFANIN FUREN AYABA (Banana Blossom) GUDA 7 GA LAFIYA Furen ayaba, wanda ake Kira da"zuciyar ayaba" wato (banana heart), shi ne babban fure mai siffar hawaye da launin shunayya da ke ƙarshen rassan ayaba. Ko da yake ana yawan amfani da shi a girke-girken qasar Asiya…
Read moreWasu Daga Cikin Amfanin Tazargade Ga Lafiyar Jikin Dan Adam SHARE 🌍 Tazargade tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su. Yanzu insha ALLAH za…
Read moreAmfanin Dabino Ga Lafiyar Jiki Dabino, Bishiyar Dabino itace ne dake fidda ya’ya masu zaki da ake kira da ’’DABINO’’ bishiyar dabino na daga cikin jinsin bishiyoyi kamar su bishiyar ’’Kwa-kwa’’ da kuma ta kwakwar ’’Manja’’. Kuma bishiyar dabino, bishiya ce mai dimbin tarihi a …
Read moreCIWON MARA LOKACIN AL'ADA (HAILA 🌺) DA MAGUNGUNANSA. Daga shafin Bashir Halilu. Ciwon mara lokacin al’ada wani ciwo ne da mata ke ji a ƙasan cikinsu yayin da mahaifa ke ƙoƙarin fitar da jinin al’ada. Yana iya zama mai ƙarfi ko kuma mai sauƙi sannan wani sa'in yana iya…
Read more🩸 TOPIC: Menene Banbancin Jini da Genotype 🧬 ? 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 ✅ 1. Menene Jini (Blood Group)? Jini nau'in ruwan jiki ne da ke zagaya cikin jiki yana daukar abinci da iskar oxygen. Blood group kuwa yana nufin nau’in jini…
Read more🧴 MAGANIN KAIKAYIN GABA (MATSE-MATSI) GA MACE KO NAMIJI 🌿 Idan kana/kina fama da kaikayin gaba ko kurajen da ke damun jiki musamman wuraren da ke rufe da kaya, to ga hadin gargajiya mai sauki da inganci: 💧 1. MAGANI NA FARKO (ZAMA CIKIN RUWA): Abubuwan da ake bukata: ➡ Gish…
Read more💞 MAKALE MATA / MAGANIN NI'IMA 💞 MATA da yawa suna fama da rashin ni’ima ko sha’awa. Sun gwada magunguna iri-iri har sun gaji... sun hakura. To yanzu lokaci ne na sauyi da jin daɗi! ✨ Abin da wannan magani zai miki: ✅ Zaki samu ni’imar jiki mai laushi da danshi ✅ Zaki sa…
Read moreAMFANIN INFECTION FLUSHER AIKINSA GA MAZA..... ●-Yana magance matsalar Saurin Inzali ●-Yana magance fitar Farin Ruwa a gaba ●-Yana magance Kankancewar Gaba. ●-Yana maganin Daukewar Sha'awa ●-Yana maganin Kurajen Gaba ●-Yana maganin Kaikaiyin Matse Matsi ●…
Read moreMatsalar Saurin Inzali Da Yadda Za'a Magance Ta. 🌿🍅🌿🍅🌿🍅🌿🍅🌿🍅🌿🍅🌿🍅🌿🍅 Ko ka san kashi 30 cikin dari na maza na fuskantar wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi yayin saduwa da iyalinsu? To abin haka yake, kamar yadda aka wallafa a mujallar "The journal o…
Read moreALAMOMIN CIWON SANYIN MARA NA MAZA/ SANYIN GABA HANYOYI DA AKE DAUKAR TA Ciwon sanyi cuta ce da akafi yaɗawa ta hanyar jima'i (STDs/STIs) .ƙwayoyin halittun dake sanya cutar ana yaɗa sune daga wani mutum zuwa wani mutum, ta jini, maniyyi, ruwan farji ko ruwan jiki. ALAM…
Read moreMAGANIN RAGE QIBA DA TUMBI: SHARE 🔔 TAMBAYA Salam Dan Allah inaso adan fada min abubuwan dazan yi amfani dasu wajan ragi kiba da tumbi.wslm. AMSA Wa'alaikumussalam. Ga wasu hanyoyin nan agwada da izin Allah, insha Allahu za'a samu biyan buqata. . MAGANIN RAGE QIBA⤵ Da…
Read moreSANIN ILIMIN AURE KAFIN YINSA. NA MUHAMMAD MUHAMMAD ABUBAKAR ALBANI MISAU. GABATARWA. Godiya ta tabbata ga Allah (SWA) wanda ya halicci dukkan komai. Babu wani abu mai faruwa, sai tare da nufinsa da ikonsa da kaddarawarsa. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad …
Read more