YAN MATA KU KULA! FAUZIYYA D SULEIMAN 💎 Yan mata ku sani, wannan soyayyar da bin ki da saurayi ya ke yana lallashinki ba fa shi ake yi a gidan aure ba, akan samu masu yi din ko bai kai na waje ba amma ba su da yawa. Don haka ki sani idan ki ka yi aure bautar Allah ce za ki y…
Read moreAbubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki: Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da k…
Read moreMatar Barin baku wani sirri akan miji...... Musulunci ya koya mana bin umurni da yima miji biyayya matuqar bai tsallake umurnin Allah da Manzon Sa ba. Zaman lafiyarki dashi shine sani da kiyaye wannan maganar. Abun lura shine saunawa kika kai qarars mijin ki kika samu yadd…
Read moreAbubuwa ( 12 ) da mace ke siffanta dasu in tana son ka so na haqiqa. 1. Tausayi :- In mace na son ka zata na matuqar tausayama da dagama qafa a dukkan al'amuranka musamman abunda ya shafi dawainiyar kudi. 2. Rufama asiri :- zata kasance mai boye duk wani aibinka ga muta…
Read moreMUHIMMANCIN AURE A ADDININ MUSULUNCI DA RAWAR DA IYAYE ZA SU TAKA AKAN TARBIYYAR YARAN SU DAGA Bashir Abdullahi El-bash Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a addinin Musulunci. Manzon Allah S.A.W ya faɗa cewa "A lokacin da ɗan adam ya yi aure, ya cika rabin addininsa"…
Read moreWasu Dalilai 5 Da Zasu Iya Jawo Ya Fasa Aurenki: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🌹 Cikin dalilin da suke koran mazan da suka zo auren mata suna da yawa. Kamar yadda muka soma kawo wasu a darusan mu na baya. Wannan karon ma ga wasu dalilai guda 5 da zasu iya hana namiji aurenki. …
Read moreKamin Ki Auri Irin Wadannan Mazan Ki Tabbatar Da Zaki Iya Zaman Aure Dasu: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🌹 Ba duk namijin dake kike burin aure bane zaki iya zama da Shiba. Wannan kuwa ba saboda baya sonki ko baya kula dake bane, sai domin yanayin halin da yake ciki idan kina da…
Read more