Yadda Ake Tallata Kasuwanci A Manhajar ‘WhatsApp’: WhatsApp’ Shin ko kun san cewa manhajar Whatsapp shine dandamali na uku mafi amfani a jerin dandamalin sada zumunta a duniya? Lissafim kididdiga ya nuna cewa akwai sama da mutane biliyan 1.5 masu amfani a Whatsapp. Saboda haka…
Read moreMAKE MONEY ONLINE Make money on palmpay app If you are part of our telegram channel members you will have been noticing us talking about the palmpay free N2000 which some people have been getting there own free N2000 and more on a daily basis. Some people seems not to unders…
Read moreDaga Sameerah Bello Shinco. Farkon abin da mafi yawancin matasa keyi idan sun farka daga barci shi ne daukar waya domin duba sakonnin daga masoyansu, ko kuma duba sanarwa, labarai da sauransu ta hanyar yanar gizo-gizo ko dandalin sada zumunta wato social media. Kafin mutum ya …
Read moreWAIWAYE ADON TAFIYA (14) Yahudawa al'ummace mai dogon tarihi, sabo da gudun tsawaitawa za mu farane daga abunda ya kama daga ƙarni na 19 zuwa wannan ƙarnin. Mai son samun tarihin abubuwan da suka wakana kafin nan a sauƙaƙe zai iya neman tafsirin Suratul Isara'i na Dr. …
Read moreTabbas duk wanda ya fito daga gidan iyaye marasa karfin wadata kuma yake karatu yasan wahalar karatu koda kuwa ta furamari ce. Bare kuma ace matakin karatu na sakandari, Koleji ko Jami'a 'Ya'yan marasa karfin arziki da dama suna kasa ci gaba da karatu bayan sun ka…
Read moreRABI AHMAD MU’AZU Wata sabuwar fitina da ta kunno kai da sunan yayi ce ta sa ni yin wannan rubutu domin fadakar da ’yan uwana mata, musamman ’yan mata da zawarawa. Guguwar fititanar ta taso ne a daidai lokacin da al’ummar Musulmi ke fafutukar neman abin da za su ci da iyalansu…
Read moreBayan wadancan bayanai da muka gabatar masu yawan gaske, yau kuma zamu duba yadda zaka fara shiga harkokin kasuwancin Crypton. Crypto Currency kamar dukiya ce dake kan kafar sadarwa, kuma wanda kowa ke iya mallaka matukan ya cika ka'idar da aka shinfida, wani zai ce yaya z…
Read moreWannan rubutu ne da yake kunshe da bayanai game da abinda ake kira da Crypto Currency ko kudaden Online ko kudin internet, na wannan zamanin. A cikin rubutu guda biyar da zanyi akan Crypto Currency wannan shine na farko (1). Rubutawa: ✍️ Abdul-Hadi Isah Ibrahim . Kamar yadda m…
Read moreIna takaici na ga ana azumi amman wasu na zage-zage ga junansu a Facebook, wasu kuma labaran karya suke yadawa, wasu kuma su kirkiri labarin karya ko su yada don nishadantar da mutane, hakika duk masu aikata haka suna aikata babban kuskure, Annabi S.A.W yace" Allah baya b…
Read moreYADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT Gmail account dinka, shi ne Google account, kuma idan ka mallaki Gmail Account, zaka iya amfani da username da password din daka bude kayi amfani dashi wajen bude wurare kamar haka; + YouTube, + Google+, + GTalk +Google Play, da kuma + Google Drive. Wad…
Read more