✅Babu shakka lallai tunawa da Allah da komawa zuwa gareshi da yawan tuba da Istighfari lokacin da bawa yake rashin lafiya yana ciki hanya mafi girma na samun warakar bawa daga dukkan cutukan da ke damunsa.Yana cikin matakan samun waraka ga marar lafiya,bawa ya fara da rokon Al…
Read moreDaga Mahmud Isa Yola Kamar yanda muka sani, gobe ne Insha Allahu yinin ranar ARFA, yini mai falalan gaske, yini da dubun dubatan Al’umman musulmai da suke aikin Hajji suke haduwa a waje daya, yayinda mazauna gidaddajinsu suke kame bakunansu da azumi. Ranar ARFA dayane daga cik…
Read moreIMAM AHMAD ADAM KUTUBI SP Sheikh Abu Usman Nahadi ya ce magabata bayin Allah salihai suna girmama kwanaki goma, guda uku (1) Goma ta daya ita ce Goman Karshen watan Ramadan (2) Goma ta biyu ita ce Goman Farkon watan Zul-Hajji (3) Goma ta uku ita ce Goman Farko ta watan Almu…
Read moreRUKU'U DA ƊAGOWA DAGA RUKU'U. Bayan ya gama karatun Surah kafin a tafi ruku’u, ana so a raba su kaɗan, wato kada ya haɗe karatun Surah da kabbara yayin yin ruku’i. Mutum ya xan yi shiru kaɗan domin akwai limamai masu haɗewa wanda wannan ba daidai ba ne. Idan an gama ka…
Read moreKARATUN FATIHA Kamar yadda muka ce, du’a’ul is’tif’tah da ta’awizi a ɓoye ake yin su, amma idan karatu a ɓoye ake yi, a ɓoye za a karanta Basmala. Idan kuma karatun a bayyane ake yi za a bayyana karatun Basmala saboda hadisan da Ibn Kasir ya kawo da suke nuna halaccin ɓoyewa, …
Read moreKARATUN SALLAH A raka’ar farko, mai sallah zai karanta abubuwa guda huɗu, su ne: 1. Du’a’ul Istiftahi: Wato addu’ar buɗe sallah wanda mafi yawan mutane ba sa yin ta. 2. Ta’awizi wato neman tsarin Allah ﷻ. 3.Karatun Fatiha. 4. Karatun surah. YADDA AKE WAƊANNAN KARATU GUD…
Read moreƊAGA HANNU Daga nan sai ɗaga hannu wanda yake da mahalli biyu. Na ɗaya, za ka iya ɗaga hannu ‘yanyatsunka su zo dai-dai kunnenka. Na biyu, za ka iya yin ƙasa-ƙasa da hannun ‘yanyatsun su zo dai-dai da kafaɗarka kamar ka yi saranda. ‘Yanyatsunka su kasance a haɗe su kalli gabas…
Read more