Kurkur kurkum Tumeric. 🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚🫚 Wannan shine Tumeric da ake kira da Hausa kurkur a nan kasar hausa anfi sanin sa a kayan gyaran jiki ko hadin species ko Currie,amma baya ga haka shan sa yana da matukar amfani ga lafiya. 🫚 Yana magance kumburi kowan…
Read moreShirin Abincin Sallah Na Musamman: by Bilkisu Tijjani Abincin sallah mu hausawa muna abincin sallah kamar tuwo, masa ko sinasir, da dan soye soye haka, sai abinsha. Uwargida yakamata ki tanadi abincin sallah kamar kala biyu zuwa uku akalla saboda ki burge maigida, wani maigid…
Read moreIna Son Kara Aure, Ko Me Yake Kawo Matsaloli Tsakanin Kishiyoyi Da Yadda Za A Magance? by Dakta Jamil Zarewa To, malam kishi wata dabi’a ce da Allah ya halicci mata a kanta, Nana A’isha tana cewa: “Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na yi wa Khadijah, duk da cewa ba…
Read moreMafi yawancinmu har yanzu muna zubar da bawon lemu bayan mun gama cin ’ya’yan itacen, muna tunanin cewa ba za a iya cin shiba ko kuma zai iya cutar da lafiyarmu. Sai dai bawon lemu na kunshe da sinadirai da dama wadanda ke sa shi amfani ga lafiya da walwalar jiki. AMFANIN BAWO…
Read moreMAGANIN FITSARIN KWANCE Na manya wanda ya ke faruwa sakamakon lalurar iska. 1- A samu garin sassaƙen tsamiya, wanda ake cewa 'Baƙin magani', sai a dinga zuba rabin ƙaramin cokali a miya, a ci abinci da shi. Kullum sau ɗaya. 2- A samu zuma mai kyau, wacce ba a yi mata …
Read moreAmfanin Za'afaran (saffron) guda 5 masu ban mamaki. Za'afaran na daya daga cikin sinadaran girki (spices) mafi tsada a duniya saboda yana da wahalar girbi sannan kuma yana da buƙatar aiki mai yawa wajen samar dashi. Za'afaran yana ƙunshe da Nutritional properties m…
Read more