MAGANIN FITSARIN KWANCE


MAGANIN FITSARIN KWANCE

Na manya wanda ya ke faruwa sakamakon lalurar iska. 

1- A samu garin sassaƙen tsamiya, wanda ake cewa 'Baƙin magani', sai a dinga zuba rabin ƙaramin cokali a miya, a ci abinci da shi. Kullum sau ɗaya.

2- A samu zuma mai kyau, wacce ba a yi mata haɗi ba, sai mai lalurar ya dinga lasa.

3- A samu Fasakwari, sai a daka yay laushi, ko a jiƙa shi a haka, mai lalurar ya dinga shan ruwan.

4- A samu jar ƙasa, irin wacce ake yin tukunya ko kasko da ita, sai a jiƙawa mai lalurar, ya dinga sha.

   Daga shafin Bashir Halilu. 

Post a Comment

0 Comments