WAIWAYE ADON TAFIYA Thursday 21st January, 2021 👇 Assalamu Alaikum AMFANI DA KUMA ILLAR MAGUNGUNAN KARA KARFIN MAZA (MALE SEX ENHANCEMENT SUPPLEMENTS) Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matukar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba ita kadai…
Read moreTsananin zafin rana da ake samu a lokacin rani yana haifar da gumi, wanda hakan ke haifar da bayyanar wani wari mai banƙyama. Sau da dama mutanen dake fama da wannan warin yana zamo musu abin kunya, ko a wurin aiki, a cikin ababen hawa na haya, ko a wasu wuraren taruwar mutane…
Read moreFARGABA, RASHIN NATSUWA DA GAGGAWA Na daga cikin ababen Dake Haifar da Saurin Kawowa wato Release ga Mazaje. An fassara matsala ta rashin haihuwa ga iyalai a Matsayin Wadanda sukai aure suka kwashe watanni 12 suna tare, suna Mu'amula ta aure ba tareda Samu ko alamum ciki b…
Read more🍉 Amfanin kankana wajen inganta lafiyar jima'i. 🍉 Mutane da yawa suna mamakin irin amfanin da jar kankana keda shi ga maza. Maza da dama suna yin amfani da magunguna kala daban-daban don ganin sun magance matsalolin raunin mazakuta. Abinda baku sani ba shine, kankana na …
Read moreBlue Ball (Ciwon 'ya'yan Gwalaqe) Maza dayawa suna fama da ciwon Gwalaqe ko kuma Gwailo guda daya. Mutum zai ji Gwailon sa yana masa radadi kamar wadda ya bugu. Dayawa mutane suna tsammanin cewar wata matsala ce, amma a zahirin gaskia ba matsala bace, asali ma lafiya c…
Read more*HADIN SABAYA* SATI DAYA ZAKIGA CANJI Ingredient: 1. Shinkafa fara 4cups 2. Alkama 4cups 4. Soya beans 4cups 5. Gyada 3cups 6. Aya 3cups 7. Sesame / ridi 3cups 8. Dried plantain / busashen ayaba 9. Fasa kwari 10. Asuwakin mata 11. Mazar kwaila 12. Kanunfari 13. Citta 14. Kimba…
Read moreAmfanin mangwaro 🥭🥭🥭 ga mata masu juna biyu 🤰🤰🤰. Mangwaro yana dauke da sinadaran vitamin da minerals masu yawa wadanda mace mai ciki ke bukata a lokacin da take dauke da juna biyu, domin karfafa jikinta da kuma kula da lafiyar abinda yake cikinta. Amma ana bawa mace mai…
Read more