Ramadan: Wadanne Irin Abinci Ne Suka Dace A Ci Lokutan Buda-Baki Da Sahur? Abin da dai mutum ya ji zai iya sa hanjinsa ya ware, ba wanda zai sa ciki ya yi kabe-kabe ba... Tambaya: Daga Yusuf M.K: Wadanne irin abinci ne suka dace a ci lokutan buda-baki da sahur? Amsa: Malam Yus…
Read moreGoman Karshe: Dama Ta Karshe Ga Mai Neman Rahamar Allah Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa, fa’afu anni. Daga Salihu I. Makera Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har muna daf da shiga goman karshe wanda shi ne dama ta karshe ga wanda ya yi sakaci a farkon watan, ko …
Read moreBa wai ana azumi ne kaɗai don a daina ci da sha (azumin baki) ba, ko don a horar da mu da yunwa, a'a; dukkan gaɓɓanmu, harshe, ido, kunne, hannu... suna azumi. • Azumin harshe (magana) shi ne kamewa daga zantuka marasa ma'ana, ko na haramci; kamar ƙarya, ƙazafi, gulma …
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 27.) LAMUNIN SHIGA ALJANNAH وعن عبادة بن الصامت رضي الله عنه أنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: ((اضمنوا لي ستًّا من أنفسكم أضمن لكم الجنة: 1.اصدقوا إذا حدثتم، 2. وأوفوا إذا وعدتم، 3. وأدُّوا إذا ائتمنتم، 4. واحفظوا فروجكم، 5. وغضُّوا أبصا…
Read moreZakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci: Idan Azumi ya kai dab da karshe, akwai Zakkar abinci da ake bayarwa don dada samun lada a wurin Allah da kuma kankare zunubban da suka yi saura na miyagun maganganu da makamantansu, shi ya sa ma ake kiranta da sunan “ZAKKAR F…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 22) LADUBBAN ADDU’A DA SHARUƊƊANTA DA KUMA ƘA’IDODINTA Malamai sun ce akwai abubuwa guda tara (9) da aka fi so mutum ya mai da hankalinsa ya kula da su ya yin roƙo da addu’a , sune kamar haka: 1- Ya riƙa roƙon Allah ﷻ shiriya, wato duk addu'a…
Read moreDAUSAYIN RAMADAN (DARASI NA 18.) FA'IDOJIN SHIGA I'ITIKAFI. Babbar fa'ida da mutum zai samu a shiga I'itikafi shi ne ƙarin kusanci zuwa ga Allah da ƙarin tsarin zuciya, da fifita lahira akan duniya, da tunanin makoma. 1. Akwai tarbiyya da mutum zai samu ta han…
Read more