Wasu Sunaye Masu Dadi Da Mata Zasu Iya Yiwa Masoyansu Inkiya Dasu: SHARE 💞 #tsangayamalamtonga A tsari na addini da al'ada bai dace ba mace ta kiran sunan mijinta ko wanda zai aureta kai tsaye. Yiwa masoyi inkiya yana karawa namijin kaunar budurwarsa ko matarsa. Ga wasu …
Read moreHanyoyi 10 Da Zaki Hana Mijinki Sha'awar Kara Aure: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Ba duk maza suke da burin kara aure ba. Wasu mazan hakan yana zuwa musu kawai saboda babu yadda suka iya. Daya daga cikin abubuwan dake sa wasu mazan kara aure bai wuce rashin iya mu'am…
Read more*MATA KE SAKA MAZAJENSU BIN MATAN BANZA!* Gaskiya daci gareta! Da yawa mata musamman namu na kasar hausa suke jawowa mazajensu neman matan banza a waje, ko kuma yawaitar karin aure a kai a kai. Dalilai na basu da yawa sosai kamar haka: 1. Allah ya halacci maza da sha'aw…
Read moreDALĨLAN DA KE SABBABA JINKIRIN AURE ══════ ❁✿❁ ═══════ (1) SHARRIN-ALJANU. Yana daga Sharrin Aljanu Mazansu Ko Mãtansu, Idan Suna Son Mutum Sukan hana Shi Yin Aure, Ko da Sun barshi yana Soyayya Amma da Zãran Amfãra Maganar Aure Sai Maganar ta Lãlãce. ══════ ❁✿❁ ═══════ (2) …
Read moreWasu Abubuwan Da Zasu Takaitawa Masoya Yawan Samun Sabani: SHARE 💐 #TsangayarMalam Dole a samu sabani ko rashin fahimta tsakanin ma'aurata da masoya. Sai dai hakan bai zama matsalar da zai hana ma'aurata da masoya daukan matakin da zasu kaucewa hakan ba. Ga wasu mata…
Read moreJaraba Mace Da Wadannan Abubuwan Domin Tabbatar Da Matsayinka Da Dacewar Aurenta: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Akwai wasu Mahimman abubuwan da zaka yi cikin sauki domin fahimtar idan mace tana sonka da gaske. 1: Yi Mata Alkawarin Da Bazaka Cika Ba- ba tare da ta nema ba. …
Read moreYadda Zaki Rarrashi Mijinki A Lokacinda Ransa Ya Baci: SHARE 💞 #Tsangayarmalamtonga Bacin rai dai dabi'a ne da duk wani mutum yake da shi. Sai dai abubuwan dake batawa mutane rai sun bambamta. Bacin ran ma'aurata abune da ba aso, amma dole ake samun hakan. Sai dai ku…
Read more