Yadda Zaki Zauna Da Uwar Mijinki Lafiya: #Tsangayarmalamtonga Surukai, musamman iyayen maza suna taka rawa wajen inganci auren dansu ko wargaza zaman auren. Ana samun ma'aurata suna matukar son junansu, basu da wata matsala da junansu amma sai uwar miji ta shiga ta fita h…
Read moreGa Yadda Zaki Idan Kinada Sha'awa Mijikin Shi Kuma Baida Naki: #Tsangayarmalamtonga Mata dayawa sukan shiga damuwa, wasu ma su bata rai, akwai wadanda hakan yakan zamo masu matsala a lokacinda suke da bukatan mazansu su kuwa mazan basu da bukatarsu. Duk kuwa da ana samun …
Read moreHanyoyi 10 Da Zaki Hana Mijinki Sha'awar Kara Aure: #Tsangayarmalamtonga Ba duk maza suke da burin kara aure ba. Wasu mazan hakan yana zuwa musu kawai saboda babu yadda suka iya. Daya daga cikin abubuwan dake sa wasu mazan kara aure bai wuce rashin iya mu'amalar zaman…
Read moreYadda Zaki Nunawa Masoyinki Ke Fa Ta Dabance. #Tsangayarmalamtonga Wani lokacin dole sai kin nunawa masoyinki kefa ta dabance a wajensa. Dole ki nuna masa kina da wata baiwar da ba duk mace ke d shi ba. Yana da kyau ki tabbatar masa da cewa samunki a rayuwarsa nasara ne a ga…
Read moreWasu daga cikin dalilan da zasu saka ki amfani da lawashin albasa a yayin girke-girke na yau da kullum. Akwai fa'idodi masu yawa da suke kunshe a cikin lawashin albasa. Wandanda suka hada da: Yana dauke da arzikin sinadarai masu yaki da kwayoyin cuta "antioxidants": Daya da…
Read more