Mafi yawancinmu har yanzu muna zubar da bawon lemu bayan mun gama cin ’ya’yan itacen, muna tunanin cewa ba za a iya cin shiba ko kuma zai iya cutar da lafiyarmu. Sai dai bawon lemu na kunshe da sinadirai da dama wadanda ke sa shi amfani ga lafiya da walwalar jiki. AMFANIN BAWO…
Read moreMAGANIN FITSARIN KWANCE Na manya wanda ya ke faruwa sakamakon lalurar iska. 1- A samu garin sassaƙen tsamiya, wanda ake cewa 'Baƙin magani', sai a dinga zuba rabin ƙaramin cokali a miya, a ci abinci da shi. Kullum sau ɗaya. 2- A samu zuma mai kyau, wacce ba a yi mata …
Read moreAmfanin Za'afaran (saffron) guda 5 masu ban mamaki. Za'afaran na daya daga cikin sinadaran girki (spices) mafi tsada a duniya saboda yana da wahalar girbi sannan kuma yana da buƙatar aiki mai yawa wajen samar dashi. Za'afaran yana ƙunshe da Nutritional properties m…
Read more