Amfanin Bay leaf ■ Bay leaf yana magance matsalolin tsarin narkewar abinci: Bay ganye yana taimakawa wajen kawar da kumburin ciki, Heartburn, acidity, Cushewarciki, sannan kuma yana daidaita motsin hanji. Ana amfani dashi ta wannan tsarin ta hanyar shan shayin bay leaf mai zaf…
Read moreHANYOYIN RAGE ƘIBA DA TEƁA Masana sun bayyana cewa domin kyautata lafiyarka a yayin da ka manyanta, yana da matukar amfani a guji kiba, domin za ta iya haddasa cututtuka da daman gaske, wadanda suka hada ciwon suga, matsalolin zuciya, ciwon ƙafa (gout) da sauransu. Za ka iya k…
Read moreAMFANIN AMBAR WAJEN KYAUTATA LAFIYA Bayan amfanin da Ambar yake da shi wajen kiwon lafiya, haka ma yana taimakawa wajen cututtukan jiki da na jinnu ko sihiri. Ana iya hada Ambar da wasu magungunan kamar zuma, miski, habba, zaitun, za'afaran da dai sauransu, ayi amfani da s…
Read moreYadda Ake Amfani Da Telegram: by Ibrahim Sabo Telegram yana daya daga cikin manhajoji dangin su WhatsApp Snapchat da sauransu. Wata manhaja ce ta sada zumunta wadda ta fara aiki a shekarar 2013 wanda wasu yan kasar Rasha (Russia) suka kirkire ta, Nikolai da Pabel Durou kuma sune suka mal…
Read moreAmfanin Jirjir (watercress). ■ Jirjir yana taimakawa wajen kula da lafiyar kashi domin yana dauke da sinadarin calcium. ■ Jirjir yana taimakawa wajen bada kariya daga goiter saboda yana dauke da matsakaicin adadin Iodine. ■ Wani binciken masana kimiyya ya tabbatar da cewa ma…
Read more