Magani a gonar yaro MANYAN AMFANIN YA'YAN GWANDA GA LAFIYA GUDA (5) (1)ƘARFIN MAGANIN ƘWARI NA HALITTA Kwayoyin gwanda na da ƙarfi sosai wajen kashe ƙwari masu rayuwa a cikin HANJI domin Suna ɗauke da sinadari mai suna carpain wanda ke kashe ƙwayoyin cuta irin su tsutsots…
Read moreAMFANIN FUREN AYABA (Banana Blossom) GUDA 7 GA LAFIYA Furen ayaba, wanda ake Kira da"zuciyar ayaba" wato (banana heart), shi ne babban fure mai siffar hawaye da launin shunayya da ke ƙarshen rassan ayaba. Ko da yake ana yawan amfani da shi a girke-girken qasar Asiya…
Read moreWasu Daga Cikin Amfanin Tazargade Ga Lafiyar Jikin Dan Adam SHARE 🌍 Tazargade tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su. Yanzu insha ALLAH za…
Read moreAmfanin Dabino Ga Lafiyar Jiki Dabino, Bishiyar Dabino itace ne dake fidda ya’ya masu zaki da ake kira da ’’DABINO’’ bishiyar dabino na daga cikin jinsin bishiyoyi kamar su bishiyar ’’Kwa-kwa’’ da kuma ta kwakwar ’’Manja’’. Kuma bishiyar dabino, bishiya ce mai dimbin tarihi a …
Read moreCIWON MARA LOKACIN AL'ADA (HAILA 🌺) DA MAGUNGUNANSA. Daga shafin Bashir Halilu. Ciwon mara lokacin al’ada wani ciwo ne da mata ke ji a ƙasan cikinsu yayin da mahaifa ke ƙoƙarin fitar da jinin al’ada. Yana iya zama mai ƙarfi ko kuma mai sauƙi sannan wani sa'in yana iya…
Read more