Iddar Matar da Aka Saketa Kafin Saduwa Bayan Aure: As-Salaam Alaikum. Mutum ne auri mace watanni uku kenan da ɗaura musu aure amma ba ta yarda da shi ba, wai tsoro yake ba ta. Yanzu dai ya aiko mata da takardar saki zuwa gida. Shi ne suke tambaya: Yaya maganar iddarta? Wa Alai…
Read moreMuhimman Shawarwari 20 Ga Mai Aure Da Mai Neman Aure:👇🏿 1. Idan kai tsoho ne, kar ka auri matashiya, saboda ba za ka Iya biya mata buƙatar sha'awa ba, dalilin haka za ta ƙosa da kai, kuma ƙarshenta ta shiga neman wasu mazan kuma ba yadda ka iya, sai dai ka zamo mara kish…
Read moreDakilar Mace: #Tsangayarmalamtonga SHARE 🚸 Mata sun kasu kaso hudu ne a Jima'ince. Akwai Jarabenbiyar Mace, Akwai Harijar akwai Dakila sai ta hudunsu wacce kwatkwata bama ta son Jima'i a rayuwarta wadanda ake kiransu a turance Asexual. A jeren matan nan hudu babu wac…
Read moreHanyoyin Mallakar Zuciyar Maigida A Saukake: by Bilkisu Tijjani Assalamu alaikum masu karatu, barkammu da sake haduwa da ku a wannan makon cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Uwargida Sarautar Mata. Maza suna da bambanci wajen abin da suke so, ba lallai ne abin da…
Read moreYadda Zaki Taimakawa Mijinki Ya Jima A Lokacin Jima'i: #TsangayarMalam 🎁 Matan aure masu kokawa mazansu na saurin zuwan kai. Suna da hanyoyin taimaka musu domin daukan lokaci suna saduwa dasu. Matsalar sune, mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu ba. Was…
Read moreHanyoyin Da Zaki Farantawa Mijin Rai: #Tsangayarmalamtonga 🎁 Akwai matan dake tunanin cewa ta hanyar Jima'i ne kadai zasu iya farantawa mazajensu rai, wannan ba gaskiya bane. Akwai hanyoyin farantawa maigida dama da wasu matan basusansu ba ko kuma basa amfani dasu. A dar…
Read moreDalilan Da Suka Sa Namiji Zai Yiwa Matarsa Kukan Dadi: #Tsangayarmalamtonga 🎁 Kaman yadda muka yi bayani a baya, yadda ba duk nata suke yin kukan dadi a lokacin saduwa da mazajesu ba, haka nan mazan ba duk suka yi ba saboda wasu dalilan da muka kawosu a darasin mu na farko. S…
Read more